@kingalfalaki: Bayani akan mafarki da Mlm masussuka #typppppppppppppppppppシ #🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋 #ghanatiktok🇬🇭 #kemroon🇨🇲 #saudiarabia🇸🇦

MLM-YAKUBA-Alfalaki4ᕙ
MLM-YAKUBA-Alfalaki4ᕙ
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 November 2026 11:31:27 GMT
157691
17096
1149
3007

Music

Download

Comments

zainab.muhammad600
Zainab Muhammad :
ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi isah yayi nasara Akan Fir una Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-12 16:50:48
57
yarmutandaura0
yar mutan daura🇸🇦🇳🇬 :
wlh nima yagobe za abinneshi nayi mafarkinshi yacemin mudena kuka
2026-11-12 17:05:22
21
seebawaihi1
shareef sibawaihi1 :
wannan alwalar da yayi qananun kusakuraine da yayi yawankesu, wannan wutar da yafara sa qafa daga baya yashiga kuma, shine aqidarsa mutane sunaganin batane, wuta zeshiga. shine yashiga bata qonashi hk yanuna kune kuke ganinta a wuta amma a haqiqa ba wuta bace,, kamar yanda yake fada ba wuta yake kiran mutane ba, shine yashiga yanunawa mutane a aikace abinda yake nufi, ammafa bana kan fahimtar sa 💯 والله تعالى أعلى وأعلم
2026-11-12 14:18:09
79
auwalbuzukt
Auwal Ba-haɓe kt☪️🌍☪️ :
Wannan shine daga abinda na bincika daga AI
2026-11-12 14:58:18
54
safiyalalle
safiya :
allah 🤲🤲kabani haihuwa 🤲me albarka dunwanda baisamuba shima allah yabashi mai albarka 🤲🤲
2026-11-12 17:33:47
28
imam.maleek.twd.kano
IMAM MALEEK. :
allah ya karawa masussuka nauyin kasa
2026-11-12 13:59:07
28
auhayat5
auhayat5 :
Allah Yajaddada Rahama agareshi
2026-11-12 14:18:51
33
sheikh.abdulrahma0
Sheikh Abdulrahman Uzairu :
Tsarkin Imani da Kariya: Mafarkin yana nuna alamar tsarkin imani da kuma samun kariya ta musamman daga kowane hadari. Neman Albarka da Kusanci ga Nagari: Nufin neman addu'arsa a mafarki yana zama alama ce ta neman albarka da kuma kusanci ga mutanen kirki. Wannan mafarki yana dauke da bushara da ma'anoni masu kyau na alheri da tsaro.
2026-11-12 13:05:43
30
laminou.sanda
laminou sanda :
maprkinka yana nunama Malan waliyin Allah ne yana kuma akan adinin gaskia chi yasa wuta batatin naman chi Allah jikanka Malan da rahama
2026-11-12 14:42:44
20
suleimansans
Suleiman :
sakon malam masuksuka Gaskiyane fassaran mafarkinka shine karantan wanshi gaskiyane
2026-11-12 13:34:48
11
yahaya.gwani1
yahaya gwani :
malam insha Allah alkairi
2026-11-12 13:00:25
11
deejahtkano
deejat kano :
ayiwa annabi salati
2026-11-12 20:08:59
23
aminuabdullahi438
Aminu 200 :
Dan uwa ka rabauta insha Allah
2026-11-12 13:59:11
8
someone____209
some one :
He has ordained you to continue his message, his works and preaching
2026-11-12 22:53:44
0
balacosmetic
balacosmetics :
wota baza tacishiba in sha Allahu
2026-11-12 22:11:57
0
marafadra
marafa :
To bawan allah ai shi mafarki ba gaskiya bane ko dan haka kowa yanemi ilimi addinin allah da sunnar manzan allah sallallahu alaihi wasallam domin kasan yadda musulunci yake
2026-11-12 19:23:39
1
ibrahimadamu4882
MANAGER OF WATER 💦💦💦 :
salati goma ga annabi
2026-11-12 16:30:49
21
nabichou49
nabichou24 :
allahou akbar allahou akbar wlh masusuka kour ani yacece chi
2026-11-12 14:12:26
9
hauwaali.musa
Hauwaali Musa :
Insha Allah malam yana Aljannah
2026-11-12 18:22:40
7
abdulmumin.nuhu.b
Abdulmumin Nuhu Bankanu :
Fassarar mafarkin shine zaka mutu tafarkin kawai
2026-11-12 15:03:32
6
mustaphaabubakar8241
mustaphaabubakar752 :
Mafarkin ya nuna saida sunnah ake yin ibada.
2026-11-12 14:43:50
3
dandorayine
Dan-Dorayi-Ne :
Tunda kace yayi cikakkiyar alwala to cikakkiyar alwala dai a hadisi tazo kaga hakan na nuna maka hadisi gaskiya ne
2026-11-12 22:13:14
0
To see more videos from user @kingalfalaki, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About