joka yatashi duniya jama a [Tears of joy][Tears of joy][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]
2026-11-12 14:56:55
3
siirkhaleel :
wlh anshiga hurimin uban giji sosai
2026-11-12 15:11:10
87
Salmah suraj💕💕 :
Allah muntuba allah ka yafemana🙏😭
2026-11-12 15:20:41
37
BINTU :
Wai Dan Allah a ina joker yake samo dankanfai😂😂
2026-11-12 14:54:33
32
ام اريان :
Inna lillahi wa Inna ilahirrajiun 😭😭yakamata akamashi wlh kuna shiga hurumin ubangiji
2026-11-12 15:29:02
10
Alhaji tijjani mustapha :
taya zamu samu zaman lafiya
2026-11-12 16:36:10
4
Call-Me-Captaine :
Ni de ban chirya ba😁
2026-11-12 14:01:02
15
musan baba :
Allah ya shirya wallahi na ƙara imani akan wannan maganar da BBC suka kawo,, wallahil azeem idan da ubangiji ya bayyana mana lokacin da za ayi tashin alkiyama wallahi sai an samu wanda zasu aikata irin hakan 😭😭yan Nigeria da yawanmu muna da matsala wallahi 😰 Allah ya ƙara mana imani da tsoron Allah
2026-11-12 15:53:03
6
Dan Tauraruwa ⭐⭐💯 :
wllh Kuna yiwa ubangiji izgili babukeu wai mu Yan nageria bamu da wani basira daga wasa da Allah se aikata sabo kowa ze girbi abunda yashuka
2026-11-12 15:20:19
6
Garba hussaini :
wamaa qadarullaha haqqaqadrihiiii
2026-11-12 16:24:26
0
Ali musa :
jisuke waine saying bayani😭😭😭
2026-11-12 17:07:23
0
Herfeez :
Allah kada ka kamamu da laifin daba namu b 😭
2026-11-12 16:36:59
1
مَرْيَم🦋 :
Mun dey mun koma ga Allah
2026-11-12 16:23:36
1
Abdullahi Hafsatu Muhammad :
Allah ka yafe mana wlh wlh wannam bai daceba yanxu abun ya dawo hurimina Ubangi Kuma xa'a shiga😭🙏🤲
2026-11-12 15:50:53
13
waliyi👑👑🔵 :
da fatan kun chirya 😂😂😂
2026-11-12 13:55:47
8
Aisha Bature :
wanan abun da joker yayyi bai dace ba Allah fa ba abun wasa bane😭
2026-11-12 16:11:45
12
hijab fashion- 💚حليمة💚 :
wallahi wannan ba abin dariya bane
2026-11-12 15:41:07
2
Ok :
Hhhhhhhhhhhhhhhh
2026-11-12 16:31:25
0
Real-spotlight💜💝🕊 :
Astagfirullah
2026-11-12 16:12:36
2
𝕂𝕀ℕ𝔾 𝔸𝕓𝕕𝕦𝕝 🇳🇪 :
Kouma wallayi hakane ❤️
2026-11-12 16:08:48
2
EMAMDEEN :
Iya joker ma alamun tashin duniya ne
2026-11-12 16:31:18
0
marbella_cakes_nd_more :
This is not funny
2026-11-12 16:24:29
2
@Abdoul- :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
ALLAH ya kawo sauƙi
2026-11-12 15:58:37
2
Rahama Store@ :
Allah ya yafemuna
2026-11-12 15:36:30
3
إدريس على Idriss ali :
سبحان الله سبحان الله
2026-11-12 15:01:02
4
To see more videos from user @hamidwaliyi, please go to the Tikwm
homepage.