Ubangiji Allah yabawa atiku cikin hanya mafi sauki Indai shine alkairi garemu 🤲🤲🤲
2026-11-13 05:07:47
35
Maryam musa :
Sbd mallam yaunafara kaunar atiku sai atiku
2026-11-13 13:50:59
14
user6110285014913 :
Allah ya saka da Alkhairi Dr! Yakuma tabbatar mana da Mafi Alkhairi
2026-11-12 16:23:04
27
MOHAMMED M. ISAH :
Allahu Akbar, Ya Rabb ka baiwa Atiku Abubakar shugabancin Nigeria
2026-11-13 20:24:40
2
shagari 001 :
atiku is coming [Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-13 06:13:31
0
Usman Jalo123 :
inshallahu sai Baba atiku
2026-11-12 20:01:08
10
Real Madrister.👀 :
Muma Muna kyautatawa Tulumbu Zato
2026-11-13 11:06:39
1
Y.money :
To
Allah yaza6a mana mafi Alkairi
2026-11-12 14:16:47
10
Saihan jaresskee :
saboda kai kawai zanyi Atiku 😭
2026-11-13 20:47:12
3
YAQUBU :
Case closed
2026-11-13 20:30:40
0
baban afra KD :
good ADC
2026-11-13 16:29:47
0
Mustapha Ismail :
Dr jameel sirikinka Mutumin kirki
2026-11-13 08:29:50
5
aliyu🦁🦅 :
malam ai agama sannu in cha allahu atiku zamuyi🥰😁
2026-11-13 19:55:13
1
Engineer Haliru :
wlh mlm kaimukeyi kuma zamuzaba
2026-11-12 19:59:52
5
Rukayya haliru haruna :
Wlh Allah yasani harcikin Raina Abunda Nima nakefadakenan Akan wanna bawan Allah. Allah ubangiji yabashi wanna muki 🙏
2026-11-13 00:35:04
2
Autan Sunnah⭐ :
Toh wllh na fara kaunar atiku indai hakane
2026-11-12 16:35:57
5
Malamboy⚓️⚓️🛥🛫 :
wana gaskiya ne malam Allah yataba tar da alheri
2026-11-12 18:01:22
5
🤲ABBA NEE🎤🌎 :
Hakane malam allah ya za bamana mafi alkairi[Pray][Pray][Pray]
2026-11-12 14:18:13
4
Usman Jalo123 :
inshallahu sai Baba atiku
2026-11-12 20:02:26
2
mohayabo :
ya Allah kai kake bada Mulki ga wanda kaso ya hayyu ya qayyun ya Allah ya khabir kabawa ATiku mulkin Nigeria
ya Allah kasanya Alkairi a ciki ya rabbi🤲😓🤲😓🥺
2026-11-13 19:25:00
2
slockzeey sb :
Amin yahayyu ya kayyum
2026-11-12 19:32:46
2
Muttaka Adda'u :
Sai Atiku In Sha Allah
2026-11-12 19:24:36
2
AL HABEEB💕💥💞 :
Alhmdllh Allah ya datar damu
2026-11-12 16:31:14
2
mmn Ahmad :
Allah yasa shine alkhairinmu
2026-11-13 09:04:54
1
To see more videos from user @umarmusa6444, please go to the Tikwm
homepage.