@zaifah_foods: Idan kinsan kin kusa yaye ki tsaya ki kalla har qarshe.

ZAI-FAH FOODS
ZAI-FAH FOODS
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 November 2026 14:46:40 GMT
14712
960
64
137

Music

Download

Comments

f_nd_f_lazeez
F&F Lazeez꧁༺𝓚༻꧂ :
wllhy yarinyata bata karban ruwa cikin dare gashi batason cin abinci kuma January zan yayeta in Sha Allah, na rasa ta Ina zan bullo mata
2026-11-12 20:52:13
7
saratugarba
Saratu Garba :
Ni wallahi diyata december zan yayeta amma bata cin abinci duk wani method mun gwaida mata amma duk bata ci
2026-11-13 07:23:07
4
mrsmubieel
mrs mubieel2k24 :
nima zanyi yaye december zan yayeshi insha Allah ammma komai zaici ya koshi sai kwana ya na sha
2026-11-13 06:10:46
4
tasty_zone3
Tasty Zone🎂 :
Nayi saving Allah ya bani cikin ya kaini lkcin yayen zan dawo insha Allah
2026-11-12 20:56:14
2
murjadanja
Murja lawal Danja :
Ni yaro na baya Shan Ruwan se ya dinga kuka seya Sha🥺
2026-11-12 20:55:48
1
jennnny008
Jean Wadiju Jonah :
I have start teaching my baby this your method but I'm telling you the moment she drinks small water she will be dragging breast with me😂if you don't bring it out she will scream the whole house down.gidan mamata zan kaita simple case closed 😂
2026-11-13 01:01:23
1
oumameera3
OumAmeera :
dan Allah ki taimakamin wllh yarinyata bata kama abinci sosaiba kuma kwana take shan Nono gashi January nakeso yayeta
2026-11-13 10:55:09
0
keetah_burga
Keetah_Burga :
Maganin bacci zan dankara mata kawai🤣
2026-11-13 16:11:59
0
nerhnerh7
Nerhnerh :
Wlh Ina cikin yanayi Nima january zanyi yaye Gashi bata sha komai sai Nono kuma bata sha ruwan dare duk jikina yayi Sanyi Wlh Gashi ba zanyi iya Ramadan da ita ba
2026-11-13 17:04:42
0
user5000099805903
madame louché 💙 :
ni gobe zanyi yayen Amma Bata cin Abinci Kuma wlh tana son nono bansanba yazanyi ma
2026-11-13 09:07:21
1
mrsbabangida21530503634
khadijah(Mrs babangida) :
ni ko sauran wata daya nayi yaye Amman fa kullum tsakkiyar dare sai yasha yoghurt da assuba ma yasha
2026-11-13 10:06:02
0
queenangel962
🥰🥰🥰🥰 :
Dan me zanwa nono na ni da zanyi yayee
2026-11-13 12:16:56
0
oumayan_collection
OUM AYAN :
next
2026-11-13 10:02:47
0
mumxees_treats_corner
mumxee's treat/Candies|Abuja. :
Wanda zaa kaita yayefa pls?
2026-11-13 08:36:07
0
user19942080
user199420 :
Pls nima baby na February zan yayeta taki karbar abinci pls
2026-11-13 05:41:43
0
sweetcheeksng
Sweetcheeksng Bauchi Baker :
Ni da baby na tana cin abinci yanzu Kuma ta dena. kuma January zamuyi yaye. gata da tsotso wallah
2026-11-13 19:11:00
0
aishagt360
maman jannat🥰 :
alhadulillah Nikam Daman man ruwa nakedaba intafarka
2026-11-13 21:36:42
0
queen_of_ladies
Mom irfan🥰🤗 :
@Mom irfan🥰🤗: Wlh yarona ban isa inbashi ruwa yakoma bacci ba kullum Nono neh yake sakashi bacci 🥹😩
2026-11-13 15:33:25
0
user32615538760340
Ummu Hidaya😍 :
wallahi taki abinci gashi laraba ta sama zamuyi Allah dubemu
2026-11-13 19:16:29
0
mu_incense
MU_INCENSE_THRIFT ABAYA & MORE :
muna gdy
2026-11-13 17:49:23
0
user5000099805903
madame louché 💙 :
Anty yazanyi yenzu
2026-11-13 09:10:07
0
zaifah_foods
ZAI-FAH FOODS :
drop your questions here
2026-11-12 17:10:11
1
mrsmashood
Mrs mashood🥰 :
yaran yanzu Basu karban ruwa cikin dare sun gummace suyi kuka su kwanta
2026-11-13 12:21:19
0
mariya_sunusi1
mk_collectionkn :
🥰🥰🥰
2026-11-12 18:12:46
0
To see more videos from user @zaifah_foods, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About