@nuralawal720:

nuralawal720
nuralawal720
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 November 2026 17:31:09 GMT
10646
466
30
63

Music

Download

Comments

baba__abu
Baba abu :
Rayuwa da Lokaci duk suna wucewa. Mu tausaya wa junan mu, kuma muyi hakuri day juna
2026-11-13 06:00:02
4
mummy.walid
mummy walid :
Allahu Akbar duniya ba gida ba har natuna daa such is life Allah ya jikan ta da rahma Allah yasa aljannah makoman ta damu baki daya hmmmmm😭
2026-11-13 06:22:34
2
maigoro8
Amsy :
Allahu Akbar kana sosa mana zuciyA Allah yasa mugama lafia
2026-11-13 05:04:00
2
nanaincence
nanaincence :
wallahi sai danayi kuka
2026-11-12 21:59:03
2
awolu.abdullahi2
Awolu Abdullahi :
Allah sarki duniya ba gida ba Allah ya bamu guzurin tarda su me keiwo
2026-11-12 22:51:08
1
general1234_t
GENERAL :
Allah sarki, duniya tafi dadi ada
2026-11-12 23:51:14
1
user3606533230468
Ahmed Adamu,ESQ :
Allah sarki duniya,Allah ka haɗamu a Aljanna firdausi
2026-11-13 06:59:56
0
user1924102613699
[email protected] :
Allah Ya jiqan ta da rahama.
2026-11-13 06:42:51
0
sadiqanc5
Abba Anchau :
Rayuwa kenan
2026-11-13 07:37:43
0
bilkisu_16
Bilkisu :
Har na tuno wata rayuwa 😭 Allah ya jikan ta d musulmai baki daya
2026-11-13 06:16:44
0
official_muby
Mubarack__Golden 🇳🇬🇸🇦 :
Ke duniya
2026-11-13 06:16:40
0
abubakarmohammedb0
abubakarmohammedb4 :
Allahu Akbar!!! dama wannan lokacin zai dawo mana.
2026-11-12 21:52:02
1
saudat582
teema beb :
kaijama,a tun Ina yarinya nakeji gani shekara ta arba,in da uku
2026-11-12 20:56:07
1
zuhairumusa3
abbane :
kana tuna min baya
2026-11-13 07:05:37
0
murjadanja
Murja lawal Danja :
Allah sarki rayuwa 😭😭😭😭
2026-11-13 03:39:13
0
hafsatmuhammadisah
hafsatmuhammadisah :
Allahu Akbar
2026-11-13 06:30:29
0
shemau081
shemau081 :
Allah ya jikanta da gafara
2026-11-13 01:21:08
0
user5578716704607
user5578716704607 :
Allah yagafarta da rahama
2026-11-12 19:37:26
0
n.fawa0
N.fawa :
Allah ya jikanta dagafara
2026-11-12 21:29:58
0
aeesher.umar
Aeesher Umar :
Allah sarki duniya ba matabbata ba Allah ya jikanta musulmai
2026-11-13 07:59:26
0
abubakarimam87
abubakarimam87 :
Allah Ya gafarta mata
2026-11-12 22:00:33
0
nasiruawaisu881
Nasiru Awaisu :
Allah sarki rayuwa Allah ya mata rahama
2026-11-12 22:30:17
0
ambodrisyu
Success :
ALLAH sarki
2026-11-12 23:36:27
0
hajjajukd
hajjaju Kd :
Allah yajikan ta yamata rahama
2026-11-12 22:56:12
0
zulafat001
Aisha zulfat :
Allah ya jikanta da rahma har na tuna da kamar nayi kuka
2026-11-12 20:59:55
0
To see more videos from user @nuralawal720, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About