@aszulyadainii: different between PWM and mppt charge controller #mppt #pwm #bauchi #YADF

AS ZULYADAINI TECH WORKS
AS ZULYADAINI TECH WORKS
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 November 2026 17:46:25 GMT
2102
191
25
6

Music

Download

Comments

m.auwal4real
Engr M. Auwal Solar :
gaskiya kana da bukatar komawa makarantar solar
2026-11-13 06:17:33
4
muhammad_thaha
Muhammad▪︎thaha :
ENGR PMW dayawa yana selecting da kanshi kuma wannan 12,24 and 48 yana magana Akan battery connection ne so idan ka hada 24 ko 48 ko panels 12 ne zaka iya series of 2 or 3 is just depend on p max and the current will be enough to charge the battery, sannan kuma mppt conversion yakeyi daga voltage zuwa current while pmw Tana switching on and off idan battery yakusa cika, kuma hybrid Tana zuwa da pmw bansan me ka fahimta da hybrid ba dakace bata zuwa da pmw sunanan dayawa saidai idan Baka dade a field din ba. Allah yakara ilimi
2026-11-12 23:32:15
0
baba.uzairu5
Baba uzairu :
wannan yaro Allah yamaka albarka yasa agama lafiya yakarama basira yakuma kauda idon Makiya akanka
2026-11-12 21:05:22
0
dahirutahir1
dahirutahir191 :
san nu ko
2026-11-14 05:51:36
0
user8760998169492
ENGR AHMAD SOLAR :
Haka yake
2026-11-13 03:31:20
1
hardymovic
Hardymovic :
2026-11-13 21:31:37
0
engrsukairajsolar
engr sukairaj solar :
kafisu gaskiya zuladaini👍
2026-11-12 23:33:24
0
ibrahim.suraja42
ibrahim suraja :
gaskiyane
2026-11-13 10:23:49
0
hardymovic
Hardymovic :
Baka taba gani saboda Kai Sabo shiga ne a harkar solar.
2026-11-13 21:28:50
0
hardymovic
Hardymovic :
wtf
2026-11-13 21:27:27
0
To see more videos from user @aszulyadainii, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About