@amaan_amaar: Me telling my kids that Judgment Day is tomorrow 😭😂 The tears were real 🤣

Amaan & Amaar👯‍♂️
Amaan & Amaar👯‍♂️
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 November 2026 18:37:17 GMT
54867
6498
554
667

Music

Download

Comments

fatimatabatul01
Fatima Tabatul ⛎ :
Allah Yasa Mahaifina Yanada Rabon Musulunta 🤲
2026-11-12 21:16:31
139
hafsatbiluxe1
HAFSAT BI LUXE✂️🪡🧵🖤 :
Kamar yaran ma sunfi mu son duniya ko hankali suka fi mu oho 😩😂
2026-11-13 06:03:54
10
bilqees111
Bilkisu Ahmad Esq. :
Yanzu ranar asabar me zakicemusu? 😁 Allah yaimusu albarka
2026-11-12 21:09:25
22
muktaraliyumuhd
Muktar Aliyu muhd :
mufa yaranmu na talakawa idansu Abude yake wllh
2026-11-12 21:03:37
32
tallyfatty2
Tally Textiles :
This is traumatizing pls stop 🙏
2026-11-13 07:25:09
0
magashi001
MAGASHI :
SHE EVEN GIVE US A LESSON not just only them……!!! ALLAH YASA MUGYARA HALAYEMMU____🥹💔😭
2026-11-13 07:36:09
2
rabiatu766
Maman junior 🇳🇬🇨🇮 :
Su dama basu da xunubi sundamu sai mu da tarin zunubi muna ta shagali 😭
2026-11-12 20:51:48
8
ummuzuhraonlinemarket
Allah kakaini madina🤲🏻🕋✈️🥰 :
Yarona ya yayi sallah mai kyau har da addua 😂😂😂
2026-11-12 22:41:40
5
zieeyamalash2
𝒁𝒊𝒆𝒆 𝒀𝒂𝑴𝒂𝑳𝒔𝒉🌱❤️🌱 :
Kinga dg gobe ba lallai su qara yarda da maganrki ba wataqil🥺
2026-11-12 21:12:23
5
maryamsafiyanuibrahim
maryamsafiyanuibrahim :
Allah sarki yaran kirki 🤣🤣🤣
2026-11-12 18:48:13
17
princessehsan1
princess couture 👗👘🥻 :
Allah kaimana afuwa 😭😭 kasa muyi kyakkyawan karshe
2026-11-12 21:00:38
7
ummussalma6768
Ummeee💋💋💋 :
Ni nawa kanin bekai yarannanba dazu danafadamai gobe za ai tashin kirayama haka yace wai ai yasani🙄😂
2026-11-12 23:04:52
5
hassanmaradi4
Hassan Maradi RN4🇳🇪🇳🇪 :
kidaina please
2026-11-13 07:19:43
0
user277086767267
Ibrahim bala :
Allah ya qaramuna imani
2026-11-12 22:11:32
0
user2211_07062363174
@_Dr_Dan_Manya :
l Love so much my Boys 🥰🥰🥰🥰
2026-11-12 23:50:11
0
abdulkumo14
clm_abdoul💫💫 :
Justices for us
2026-11-13 00:40:50
0
falyaqulkhairan38
Astagfirullah :
😭😭😭 Wallahi saida nayi kuka, saboda dole sai wannan ranan tazo mana, Allah yasa muchika da imani 🤲
2026-11-12 20:52:52
8
smart_king517
𝐒𝐦𝐚𝐫𝐭_𝐊𝐢𝐧𝐠👑 :
Ya rabb ka bani yara masu albarka [Pray] gaskiya tarbiyar yayan ki ta burgeni Allah ya cigaba da kula miki da rayuwar su
2026-11-12 22:24:25
5
j27777aa
Oum Haidar Collection :
wallahi suna kuka nima saidanayi hawaye Allah ya shirya mana da zuri,a
2026-11-12 20:29:53
6
magashi001
MAGASHI :
BAYIN ALLAH___🥹💔😭
2026-11-13 07:31:44
1
qareeboullah_telan_mata
Qaribullah :
Allah sarki bayin Allah Allah kabani mata tagari da za tabawa yarana tarbiyya Ameen yahayyu yaqayyum 🤲
2026-11-12 22:53:29
0
fateemah.umar113
Fateemah Umar :
Bayin Allah 😂
2026-11-13 07:16:55
1
nanaam950
Nanah am :
Ayyyah may allah increase you in iman both of you masha Allah alhamdulillah 🥰
2026-11-13 04:57:54
2
babyrash143
Mrs Dala banki ❤️🥰❤️ :
Bayin Allah 😂😂yace ko baiyi ba a roka masa😂😂😂mai Jan wandonnan nabada Gaskiya yafi kiriniya 😂
2026-11-13 07:26:13
2
To see more videos from user @amaan_amaar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About