@siyasar__arewa__20: Mai bai wa Shugaban Nijeriya Shawara kan Harkokin Siyasa, Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya ce ba sa tsoron ’yan hamayya irin su Atiku Abubakar ko Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso a zaben da ke tafe na 2027. A tattaunawarsa da TRT Afirka Hausa, Masari ya kuma musa raɗe-raɗin da wasu ’yan hamayya suke yi na cewa Rabi’u Kwankwaso yana yi wa Tinubu wajen raba kan ’yan hamayya. Ya ce Shugaba Tinubu ya fi tsoron talakan Nijeriya fiye da manyan masu hamayya da shi.
SIYASAR__AREWA__2027
Region: NG
Thursday 12 November 2026 19:26:41 GMT
Music
Download
Comments
Kabiru Abdullahi marke :
oga speak English
2026-11-13 08:27:08
0
Amiru Musa :
baba kasha kudi sai atiku
2026-11-12 20:31:57
1
alh jabir 001 :
shiyasa aka karkashe yan katsina lokacin mulkin tunumbu a lagos yafadan ofisi
2026-11-14 09:02:12
0
Rabe dan kishin Kassa :
sai Atiku insha allah wlh
2026-11-13 14:44:07
0
Mr handsome :
2026-11-13 10:38:19
0
sunusi s babannan 08081312300 :
Atiku baiyi shugabanciba
2026-11-13 09:32:29
0
Ahmed sulaiman salisu :
beyi shugabanciba
2026-11-12 20:27:13
0
MOHAMMED HASSAN :
Yaushe ne yayi shugabancin nijeriya To Ku Bari abuga zaben mana wai
2026-11-13 06:46:35
0
A...mai...sarki :
sai atiku 🥰
2026-11-13 12:18:48
0
user2987838433497 :
kai fa?
2026-11-13 12:01:28
0
Salmanu :
insh Allah Nigeria So atiku
2026-11-13 11:10:47
0
Hamza :
sabo da kuna cutar mutane, tunubu must go
2026-11-13 11:32:44
0
Mainasara Sallau :
Tinubu must go
2026-11-13 23:57:00
0
Bashir Yusuf shaps :
sai atiku
2026-11-13 08:08:57
0
user1825083616821 :
sai atiku
2026-11-13 07:11:34
0
Daniya Aminu :
Mekayi a katsina
2026-11-12 22:58:49
0
BABINAN ZANGO :
si ataku
2026-11-12 20:52:54
0
ABU KHALIL :
Hassace wlh
2026-11-15 16:35:10
0
safa masari :
2026-11-13 06:23:06
0
Barr Ub :
ATIKU ABUBAKAR zamuyi wllh
2026-11-12 22:20:36
0
Habu Mustapha :
sai Baba Atiku' insha
2026-11-12 21:23:36
0
Musaidris :
SE ATIKU wlh
2026-11-12 20:44:01
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.