What is the use of cameras if you’re not going to keep someone to monitor it
2026-11-13 08:59:50
0
m.h.u.textiles :
wlh wlh bekyauta maka bah🥹allah ya'isanka
2026-11-13 04:51:15
2
𝗘𝗟𝗥𝗔𝗭𝗭𝗜𝗘 𝗧𝗘𝗫 𝗟𝗧𝗗 :
Kuna saka cctv babu mai monitoring dinta akwai satar da in anriga anyi muku wlh sai kun jira Allah dai ya kyauta
2026-11-13 05:43:58
0
teeemah collection :
Allah yasa mudace
2026-11-13 10:01:46
0
Teemahrs1 hair salon in kano :
In shaa Allah saikun kamashi
2026-11-13 06:04:00
0
Engr. ABK. 🇳🇬Abuja🌏 :
action
2026-11-13 09:36:50
0
@danJaji2022 :
Kayi Mistake Wallahi ba'abarin ko ko 1munite abude bakowa, kasan meyene nifa ko a gida ko a office wallahi ko fitsari zanshiga sai na kulle office, Take note Nigeria ba garanteee
2026-11-13 10:03:49
0
Caps by Mamaah🧢❤️ :
Ikon Allah 🥹💔Ahaka kamar mutum yayi shigar kamala,Allah wadaran naka ya lalace
2026-11-12 23:47:24
1
SABIU_ DAHIRU :
Allah ya mayar maka da alkhairi
2026-11-13 05:17:46
1
Burina nzama babbar yar kswa :
Masha Allah
Allah yakara tuna asirin su
2026-11-13 10:27:56
0
user6104431509629m :
ku daukeni ina duba muku cctv din 😅😅
2026-11-13 10:15:18
0
yusufabubakar77433 :
wlh najidadi sosai da aka kamashi[Pray]
2026-11-13 09:02:52
0
Yasa'a ashiru :
gaskiya baikyautaba allah yatona masa asiri
2026-11-13 08:14:11
0
Zahra investment estate agent :
Allah ya maida a sara
2026-11-13 09:17:57
0
Caps by Mamaah🧢❤️ :
Allah ya kiyaye gaba 🤲🏻
2026-11-12 23:45:22
1
ǑFFǏČǏǍŁ—Ť.A.Ť.A.Ř.I :
Allah Yajikan Iyayenmu [Hands open]
2026-11-13 08:40:01
0
MUSTAPHA MUH’MD👀❤️ :
Mea anfanin shi Tou
2026-11-13 07:49:46
0
I Am AI :
yanzu mungane Allah ya kiyaye gaba
2026-11-13 10:35:13
0
SIR ,, JABIR :
Kwanan watan badaedae kafadaba
2026-11-13 10:40:58
0
Thrift by mamazee :
Ya kukayi kuka kamashi,Allah yatsare gaba
2026-11-13 08:06:12
0
Muhammad gajo :
abun takaichi wlh duk wandan da suka sanshi sun gane shi, kuma dole wani zaiga vidio din daga chikin su, amma babu wanda zai fallasashi .
2026-11-13 09:03:47
0
Malam Haroun :
Akwai rashin dubara daman duk da office dinka ne kabar shi a bude da kuma wayoyi a fili kamar kiran barwon ne. Allah ya kiyaye gaba
2026-11-13 08:34:50
0
To see more videos from user @s__bross, please go to the Tikwm
homepage.