Dan Allah kitaimakeni inzo gidanki inji dadi kona 1 month ne, inci mai kyau insha mai kyau, inason in dandana dadin rayuwa koda kadanne
2026-11-13 13:00:47
9
oummukhausar :
har najiyo qamshi🤣
2026-11-14 08:43:53
0
𝓭𝓮𝓮𝓳𝓪𝓱😊🎀🌹 :
wlh basi kyau ba
2026-11-12 22:03:06
4
Atamfa hub by hauwa🙌 :
Mijina nasaida atamfa a kwari 💃😆
2026-11-12 21:04:14
3
Zainab✅️ :
kayan kitchen always available jama a 🙏
2026-11-14 20:59:24
1
HMThreads :
ina Saida irin rigar jikinta💃
2026-11-12 21:44:15
0
oum nasreen henna stickers :
masu kudi komai naku dabanne 🥰 Allah ka azurtamu da arziki na halal🤲
2026-11-13 03:28:13
5
🌬️MATAR🌬️MANYA🇳🇬🇨🇫🇱🇾💥 :
arziki gashin hanchi ya Allah kakara rufa mn asiri duniya da lhr ameen
2026-11-12 22:09:33
4
assamha :
mashi allah akashi lfy
2026-11-13 12:12:10
0
~M~ :
Yayi kyau sosai
2026-11-13 09:35:34
1
najaatusarki :
Nii damuwa tah a siya hijabai 😩🥺
2026-11-13 14:36:45
1
Oumou Kaltoum :
Nifa a kulim Idan na ganki sai na aza chafa ardo ce kuma kama sosai, Allah ya barku taré 🥰
2026-11-13 15:18:14
1
Mrs Halal :
İnci darajar annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama Dan Allah ki biya mun Umrah wallahi burina naje Madina [Crying]
2026-11-13 10:52:58
1
_themodestcollection :
Ina siyar da laces ki zo ki siya pls 🥹❤️
2026-11-12 21:35:48
1
aishaabubakar355 :
agaishe da mamah Allah yarayata
2026-11-12 20:34:52
2
mom leenah me jakar Yan gayu :
nidai Allah yasani inason wannan baiwar Allah anty shafa Allah yakara daukaka Allah yashiga lamarinki Allah yaramana mama Allah yayi Mata albarka Allah yajikan iyaye
2026-11-12 20:47:22
2
AISHA NASIR Ahmad 2030 :
assalamu alaikum
2026-11-14 20:33:00
0
To see more videos from user @shafa_ardo, please go to the Tikwm
homepage.