Inna lillahi WA Inna ilaihi raji'un
Allah ka yafe Mana
ya ubangiji Kar ka kama mu da abin da wawayen cikin mu suke aikatawa
subhanallahi
Allah ka shiryatar da mu
2026-11-13 10:06:31
51
Dadi asaba💣 :
Ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir una Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-13 15:58:05
9
AUFAT FOOD/ TOM BROWN (sabaya) :
ya Allah Karka kamamu da lefin wasu daga cikin mu.
2026-11-13 15:53:39
6
khadee baby :
allah yasa mudace 😭😭
2026-11-13 10:57:08
5
call_me_barr.jiddah01 :
Rabbana hablana min azwajina wazuriyyatuna qurratu aayunin waja alna lil muttaqina imama😭😭😭😭