What kind of rubbish is this? this is not funny anymore wllh 😭
2026-11-13 00:37:20
1
M Fashion&thrift :
Yara har sunfi manya tsoron zuwan wannan rana Allah ya yafe mana
2026-11-12 23:43:42
9
Balkisukobi :
munshigesu Yara sunfimuson duniya
2026-11-12 23:55:53
7
I💕b💕t💕I💕s💕a💕m :
Yaro ba kai kadai bane nima naka bacci nakasa cin abinci😁
2026-11-12 23:27:23
10
ML's essence & elegance :
serious dis is not funny anymore,sabida Wai ace yara ma sunfi manya shiga tashin hnkli,Suna tunanin in hakane tabbas Suna Neman yafiyar ubangiji,manya kuwa an Maida abun Wasa Duk da munsan Wani abune da yadda aka illimantar damu ba hk bane.amma tambaya daya,are we all ready for this day???Shin in hknen Duk shirya muke Allah Mun tuba🥹🥹
2026-11-12 23:56:33
4
Mky unique veils👰 :
Innalillahi 🥹Allah sarki alameen
2026-11-12 22:13:35
6
Ameena yaro collection❤️🥰 :
Wayyo cikina😀
2026-11-12 23:53:07
3
softmamita :
Ya sa Riga ku tafi Ina😂😂
2026-11-12 23:49:36
2
Heelars touch💄 :
Allah sarki Al’ameen Allah yasa mucika da imani
2026-11-12 22:11:57
5
Sadysglamkn :
Haba dan Allah 🤣🤣
2026-11-12 22:14:12
7
Triple A 🇳🇬🇸🇦 :
Astagafirullah,wai kawai mu dauki hanya 😭😭Allah mun tuba yaa rabbi kasa mu tafi a sa'a don tsarkin sunayansa 😭
2026-11-13 00:31:48
2
Sidi Sadiq Fada Yola :
ALLAH SARKI[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-13 00:16:19
1
Musa Ranlove :
Gaskiya Allah shine Allah dayaki fadan ranar Da zaitashi Duniya bare hankalin Kowa yatashi
2026-11-13 00:45:39
1
KING IBRAHIM WAHALA 005 :
good luck
2026-11-13 00:25:34
1
umaimatu :
Allah sarki
2026-11-12 23:53:24
1
OUMMI❤Niger🇳🇪🤗 :
2026-11-13 00:49:09
1
Hajia sabongida :
Hmmm
2026-11-13 00:31:10
1
. :
Haba Dan Allah. 😂😭😭
2026-11-12 23:55:27
3
Zee Boddi ❤️💍 :
2026-11-13 00:46:34
1
Babyn labubu🥰💕🌹 :
Allah sarki yaro
2026-11-12 23:53:21
2
💦pretty💦 :
Ikon Allah ya ran nan sun fimu soron Allah fah 😂🥺😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-13 00:20:44
1
besty🥰 :
soubhanallah wlh se allah yakamaki akan firgita da kikamichi
2026-11-13 00:20:11
1
maman haneef ♥️♥️♥️ :
Allah sarki 😭😭😭
2026-11-13 00:01:02
1
Isha44 :
Allah sarki Allah ya yafe mana baki daya 😂
2026-11-13 00:08:17
2
hajiejie01 :
wai yaran nan sunfi son duniya ashe 🤣
2026-11-13 00:42:05
0
To see more videos from user @sumeesbeautyperlace, please go to the Tikwm
homepage.