slm malan dan allah ina baran adu'a gareku ina rokonku kurokamin allah allah yahoremin inayin adu'a amma kuma kutayanin malan dan allah dan soyayada allah yasa nakemu ina fatan allah shi muku kyakkyawa karshe ya hayyu ya qayyum 🤲
2026-11-13 03:57:56
1
🤗🤗🤗😍😍😘😘 :
masha Allah Allahumma yaƙara karɓamana addu'ionmu akoda yaushe tare da biyamana buƙatocinmu na alkhairinsa arayuwarmu ga baki ɗaya
Allahumma yaƙara karɓamana ibadunmu akoda yaushe
Alhamdulillah tsakaninmu da ubangijinmu sai gdy sosai
Allahumma yaƙara bamu ikon haƙuri da juriya Wurin yin addu'oin tare da haƙuri da juriya kam jinkiri samu biyan buƙatar
2026-11-13 05:39:43
0
💥𝗛𝗘𝗥𝗦𝗦𝗔𝗡《M²》💥 :
jazakallahu khairan
2026-11-13 05:49:52
0
oum khareema :
mlm aroka mn Allah yasa munada rabon xuwa kasa mae tsarki
2026-11-13 04:52:18
0
fateema :
👍👍👍
2026-11-13 03:19:52
0
Sharif 😍😍😍 :
🥰🥰🥰
2026-11-13 06:15:07
0
To see more videos from user @umar.shehu.zaria8, please go to the Tikwm
homepage.