yanzu fa wani mata daya ne dashi Amma ba a iya cin irin haka a gidan sa. arziki a hannun Allah yake
2026-11-13 08:19:28
163
Mr,s kauna❤️🩹🥀 :
Gsky baxan iya wannan abin ba chabdijan 😳😳
2026-11-13 07:17:43
179
Fattymaizar💞💝 :
Ina neman mijin da zamu dinga content 🥹
2026-11-13 06:59:37
64
MAMII🎀 :
shifa nan har ya birge koh
2026-11-13 08:54:21
25
Khadeeja Usman Ibrahim ✨🥀 :
Ae kama ta yayi ace a kwano 1 kuke cin abinci, mu Kam tare da mijin mu muke cin abinci mu 3
2026-11-13 07:01:26
29
shehu ambursa baban zainab :
ina ruwan sarkin yaki toh shikinan allah yakauta yabada zaman lafiya mudai gaskiya a gida anfi karfinmu inaga kamar iya dayance rabona [Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-13 08:16:59
18
Princess Ameera Jos :
Jama’a takaici ya hanani magana 🤔🤔
2026-11-13 09:55:56
13
Billy vibes 😏 :
nakasa cewa komai wlh aini xuciyata baxata bari ayihaka daniba
2026-11-13 09:23:51
14
Abul-Yusrah :
Kamata yayi abincin ya kasance acikin plate guda
2026-11-13 12:17:57
6
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi Ina qaunar mijina sosae 🥰
2026-11-13 08:52:54
31
irukayya00🦅 :
ok yayi amma ba da rukayyatu
2026-11-13 12:46:46
0
Muhammad Sulaiman :
namujin duniya Allah ya horema abun hidima
2026-11-13 09:11:16
12
DAN PAPA 🇳🇬 :
Full house
2026-11-13 12:32:55
0
young spower buji :
Allah ya kara zaman lafiya
2026-11-13 07:51:57
20
Ibrahim ladiyo :
ya Allah indai Karin aurannan shine mafi alkairi agareni alla katabbarmin ameen
2026-11-13 08:25:46
9
abu dujjana :
I'm proud you my brother 😁😁😁
I'm coming too
2026-11-13 12:41:14
0
Ameenu shehu :
My dream
2026-11-13 12:43:15
0
Baby Baseerah :
sannunku gsky bazan iyaba Allah ma yagani🥰
2026-11-13 08:10:45
9
jibiya gida :
duk Wanda yace bai birgeshiba wllh hassadace
2026-11-13 09:25:51
5
safullahisunusi :
gaskiya ka godewa allah
2026-11-13 10:04:53
7
@lafiya02 :
wlh ya birgeni allah yakara baku xaman lafiya mai dorewa[Heartwarming]
2026-11-13 09:08:31
8
Abu shema :
with respect ya kamata ki rika cin abincin a kwano daya☺️
2026-11-13 11:00:43
8
NATAN BAREE AMV :
Shifah wannan kawai duniyar ta tashi kawai🙅♂️🙅♂️🙅♂️