@iliminrayuwa: 📌 Lura: Wannan bincike ne na ilimi da wayar da kai domin amfanin rayuwa da kyakkyawan tunani. (Disclaimer: Educational content focused on self-awareness and personal development). #hikimarHausa #ilimantarwa #rayuwa #wayardakai #arewa
0,1,2,3 allahu Muhammed Rasulullah s, a, w nafahimta
2026-11-13 11:18:56
1
mahamadu :
gaskiya ne [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-13 09:22:33
0
Lawali sani maradi :
SAW saw saw
2026-11-13 11:19:20
0
Zainab Muhammad :
ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir una Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-13 09:50:03
2
Aisha Yusuf :
jama ah ya shirye shiryen komawa ga allah kullum kwanakinmu karewa suke fah, allah yasa muchika da imani🙏