@heartbroke373: #creatorsearchinsights #arewa__tiktok

Broken heart 💔
Broken heart 💔
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 13 November 2026 07:02:00 GMT
68896
4770
389
390

Music

Download

Comments

burkullu1
Isah A :
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐘𝐚 𝐛𝐞𝐦𝐚𝐭𝐚 𝐇𝐚𝐪𝐪𝐢𝐧 𝐓𝐚
2026-11-13 08:46:52
41
aneesat.cutie
aneesat cutie🥰❤🦅 :
allah sarki wllhi taban tausayi tanada haquri 😭😭💔💔
2026-11-13 22:35:51
19
mounabelle227
Princesse 👑💔😭 :
Allah yayi michi abunda yamata 🤲🏻🥹
2026-11-13 17:23:20
25
abdulazyzabubakar
Abdulaziz Sociologist :
A Halin yanzu dai Shaaibu yana nan yana girbar abinda ya shuka.
2026-11-13 20:55:41
15
adamgodly2
adamgodly2 :
kai gaskiya maza muji tsoron Allah wlh
2026-11-13 14:14:09
27
checkandbuystore
CHECK & BUY STORE :
Allah ya tagayyara wannan mutumin alfarman manzon Allah no matter what she did to him she did not deserve this
2026-11-13 16:55:11
14
aliyu_ibraheem_zico
HIGHDAR ZICO  :
Wlh ina masifan tausayin mata wlh sai da naji kwalla yazomin 🥹
2026-11-14 06:11:14
9
yusufibrahim3135
إبراهيم يوسف :
We can’t just judge this matter without knowing the sincere nature behind it
2026-11-14 06:10:50
0
abbazlegend
abbaz Légëñd :
so sad, sorry my dear allah yazaba miki mafi alkairi, please i want to see this girl dan allah🙏 idan akwai wanda yasanta 😭😭😭
2026-11-13 22:14:45
0
mamaha618
Hauwa :
Allah baya bacci
2026-11-13 21:14:04
6
halal_delight026
Halal_delights by zahra😍😋 :
Allah yabimiki haqqinki
2026-11-14 00:41:17
0
teemascuisine4
Teemarh’s cuisine :
Idan kaga gemun wani yakamani da wuta Toh ka shafa wa naka ruwa wllh tunda ya iya zafin iyayenta kema Idan ya aureki zai zagi kaf zuriar ki🥺Allah kabamu mazaje nagari masu sonmu da tausayinmu masu mutumta mu da iyayenmu 🙏🏼🥺🥹
2026-11-13 11:57:03
7
abdulbakibasiruusman
abdulbakibasiruusman :
hasbunallahi wanni'imalwakeel😭😭😭
2026-11-13 19:25:28
0
dahirug1
dahiru yakubu g boy :
I'm sorry
2026-11-13 22:08:18
0
lyricsmaker84
Shuaibu Hamza :
Kai bani bane🥹
2026-11-13 15:47:36
5
kidandan12
Shü'äibü Nätä JR :
astagafirullah Allah sarkii mataa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-13 12:36:29
5
aminabature88
Mrs jannat 😍 🥰 💯 :
😰😰😰😰😰wayyooo Allah
2026-11-13 22:34:06
1
hajaraadammadaki
momeey ❤️ :
Allah yabamu mazaje nagari🥹
2026-11-13 17:55:46
7
user3528391569118
nana Aisha :
astagafirullah Allah sarkii mataa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-13 11:43:08
10
user7458283616187
hasycool :
nima haka mijina yamin akan wata Daya aura takardarma ita t rubutamin suka kawomin asibiti g ciki nima alamin cs t hanashi zuwa nasha bakin ciki har y
2026-11-14 16:06:49
1
user9046695445691
mustapha tijjani :
yamin daidai dan uwarta
2026-11-14 06:33:20
1
abdulrahaman.abub34
Abdulrahaman Abubaka :
tsakanin mata da miji sai Allah
2026-11-14 05:23:34
1
abdoul_sf_001
ABDOUL_SF_001🪖☠️☠️ :
Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun😭😭 wallahi tallahi wasu mazan basu da tabbas Allah ya sa mudache wallahi na dade banga videon da ya sani kwallaba irin wannan nima bakin cikin da naji Allah ya saka min😭😭
2026-11-14 07:07:02
0
rukaifcks4t
Mrs kb💖💯 :
duk namijin da zai iya zagin iyaye na wlh komai so da nike mishi wlh sai na rabu da shi 😭
2026-11-14 00:07:48
1
jibrinmamuda977
jibrinmamuda977 :
Allah yasa mufi qarfin zuciyan mu Allah ya bamu ikon riqe amanar matan da aka bamu [Crying][Crying]
2026-11-14 12:41:37
0
To see more videos from user @heartbroke373, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About