@yahayalaminou565: #mashallah

yahaya laminu🇳🇪🇳🇬
yahaya laminu🇳🇪🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NE
Friday 13 November 2026 09:33:08 GMT
36131
2928
114
234

Music

Download

Comments

bello.muhammad.be59
Bello Muhammad Bello :
wllh wannan bawan Allah da gaske son annabi Muhammad s a w wllh nima insoka saboda kanaso annabi na annabi Muhammad s a w
2026-11-13 14:21:49
42
illomindaujega
Ibrahim mindau jega :
saura kadan wlh mu salafiyyun muna tare da kai a wannan kadiyyar Allah ya Kara shiryar da mu🥰🥰🥰🥰
2026-11-13 13:47:36
13
sir.tasiu.001
sir tasiu 001 :
Allah ya karawa masussuka nauyin kasa
2026-11-13 14:01:31
9
king__comment
Muzammil Sabo Aliyu :
Dan ayi mana free transfer din alanguburo muna bada nura khalid da sani yahaya jingir 😂
2026-11-13 14:30:30
15
lorfty.tanko
Lorfty Tanko :
God bless mallam we prawud of you [Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray]
2026-11-13 13:16:45
0
abdussamadharoon
I'M ABDUSSAMAD :
Allah sa ka dawo sunnah
2026-11-13 21:39:34
2
rachidmodisalifou1
rachidmodisalif62 :
allah ya taimakeka
2026-11-13 14:18:31
1
muhdkbello
muhdkbello :
Allah yasaka da alkhairi guburo tana kokarin fada gaskiya mu Yan izalah ne Amma adalci kanafada Dede gorgodo banana sabaniba Amma mutum yafadi gaskiya kayabamasa khairan 🙏🙏
2026-11-13 13:39:18
5
auwalmuhammad577
Auwal Muhammad577 :
Dagaske M Ali mai turare, yake son Annabi.
2026-11-13 14:14:26
6
bin.yusuf620
BIN YUSUF :
wlh in dai dagaske kaimaso yin Manzan Allah ne صلى الله عليه وسلم kuma gaskiya kake ne ma to kasan Malam Aliyu ya sauke nauyinda Allah yado ra mashi, Allah ka tabbatardamu akan gaskiya ko mai da cinta .
2026-11-13 14:33:24
4
yakubgml
Yakub---gml :
Malan ali kasauke nauyindake kanka,koma meye zuwayanzu aiyagane karutun yanacan yana girbar abinda yashuka Allah yasa mudace dny da lahira
2026-11-13 13:37:54
5
abou_khaled87
Abou Khaled :
malan ali muna tare dakay wlh[Réconfortant]
2026-11-13 14:04:17
4
ahmadmuhammad4111
Ahmad Muhammad :
Saura kadan mln Ali yakusa yataho Sunna in sha Allah Allah yasakamaka da Alkairi
2026-11-13 15:46:03
3
mublessumar
mubarak umar :
Gaskiya nee Alanguburu kanah kandaidai
2026-11-13 14:45:29
2
user6052538233738
user6052538233738 :
Gaskiya mal Ali anan gaskiya ka fada Allah Ya saka ma da alkhairi
2026-11-13 14:22:50
2
saminuibrahimsall
Saminu Ibrahim sallau :
zamubada yahya jingir abamu Alangubro
2026-11-13 17:25:50
3
beekayfx2020
@ kabirmuhammad :
Malam Ali kayi hakuri wllh yanzu na fahimce ka dagaske kake son annibi Muhammad S.A.W Allah yasaka maka da alkhairi
2026-11-13 14:29:58
2
faruk.kwankwachi
faruk kwankwachi :
malam ali Allah ya sa ka maka da alkairi
2026-11-13 14:45:20
2
mallam.k.town
Mallam K Town :
Allh ya karama Lfy alangubro
2026-11-13 14:26:51
1
edreeson
introvert :
malam Ali bafa kwatantawa ma yayi ba, a a fifita wa yayi
2026-11-13 17:00:00
1
abdoulkadreakawelabdoulm
abdoulkadreakawel :
Malan bahawche yacé fadin gaskiya yafi mougouyar salh
2026-11-13 13:51:07
1
alkalie_sanie__
Alkali sani A Yar'adua,ACArb :
caca fa a qur'ani ma Allah ya haramtata Amma don cin mutuncin Hadisan Annabi ya ce kwamma a yi caca subhanallah
2026-11-13 16:19:26
1
abbanakowarogo
ABBA ROGO :
Allah kaci gaba da nunawa malamanmu gaskiya kasa mubitaa
2026-11-13 14:30:57
1
user5912746358552
Ahmad Muhammad :
wai ina yan darika
2026-11-13 14:16:52
1
itzofficer002
itzofficer002 :
gaskiya kasauke nauyin ka alyassa kama da alheri
2026-11-13 21:54:43
0
To see more videos from user @yahayalaminou565, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About