@pandodata: AKIDAR MU DAGA BAKIN MU #pandodata, #Ahlulsunnah, #ArewaTikTok, and #MuslimTikTok.🚫 Not intended to violate any guidelines. All videos are solely for Islamic enlightenment, learning, and community education.

PANDODATA
PANDODATA
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 13 November 2026 11:23:08 GMT
94795
13238
334
675

Music

Download

Comments

kingsaeed419
ᴀʙʙᴀ ᴏsᴄᴀʀ 442 :
Nifa Wlh Se Akwanakin Nan Nafara sauraran Karatukan Wannan Malamin Wlh shiyasa Nakoma Tundaga Baya karatu Cikin Hikima da Natsuwa da Dogaro da Nassi masha Allah
2026-11-13 13:07:59
183
teebill0
teebill0 :
Gaskiya proff ya hadu wlh, ba hayaniyaa, tsantsan hujja cikin nutsuwa da hujja ba tare da kame kame ba.
2026-11-13 12:23:36
106
senate_luxury
AHMED BELLO :
Mu namu Prof din kame kame yakeyi 😭
2026-11-15 05:38:09
5
skimene996
Possible :
Wannan akidar muna kanta tun 1982 a masallacin Aminuddeen Abubakar
2026-11-13 13:59:02
53
nationalist0011
Ali003 :
Karatu babu hayaniya 🥰
2026-11-13 14:31:13
41
ibrahim.wambai5
Ibrahim Wambai :
Duk mai neman gaskiya tsakanin sa da Allah, Allah ka nuna masa.
2026-11-13 13:31:34
20
umarshitu93
IBN S Abdallah :
rijiyar ilimin hadisi allah ykr lpy baba
2026-11-13 11:34:39
75
aminulllah0001
Aminu Tijjani :
Annabi mutum kamar kowa ta fuskar dan adam taka wajen halitta shi dan adam ne kamar kowa,layin daraja kuma shine sama da duk halittar Allah subhanahu wata'ala Allah yasa mu dace
2026-11-13 16:50:49
53
adojisule
Adoji Sule :
kalmomi daki daki mun godewa Malaman mu. Allah ya musu jagoranci
2026-11-14 08:57:11
8
gazalisumaila001
Sumaila gida :
Professor ilimi kenan 🙏🙏
2026-11-14 09:06:07
7
engrbuildozer
SAIFULLAHI YAWALE :
kuzo a koyar daku ilimi 😍 professor Kaji wata amsa cikin alqurani
2026-11-13 17:56:11
18
yahayaah2
user2633953701819 :
Masha Allah wannan tafsir ramadan 2009 masallaci indimi maiduguri, Allah yakarawa prof lafiya🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-13 13:59:44
14
abdulrasheedjibr8
Abdulrasheed Jibrin 001 :
gaskiya nefa wlh [Pray][Pray][Pray][Pray]
2026-11-14 06:03:31
1
famous.jega
Suraj Jega (Dan Mai Naira)🇳🇬 :
Sunnah gidan hujja
2026-11-14 09:30:48
5
yaryasa01
Aliyu Ali Muhammad :
Sunnah dadi🥰🥰
2026-11-13 12:58:05
17
nayousa27
ېونس💚☪️🔰🚭 :
Allah ya biya ka
2026-11-13 12:11:47
9
zamfaramaygodblessyouall
Call me,good person :
Allah yakarawa malan lafiya
2026-11-13 12:05:51
11
abbasabdurahim786
Muhammad abbas race 🏁 🚗 :
s.a.w x1000000000000
2026-11-13 23:27:05
1
teeboy224
Muhammad Tee Boy :
Sunnah gidan hujja
2026-11-13 21:28:44
7
djibril.yahya0
djibril yahya :
kaji bayani na hikima
2026-11-13 14:41:16
7
abbasabbas5
SULEIMAN 🙏🥰 :
masha allah kaji magana daga bakin masu ilimi allah yasaka da alkairi
2026-11-13 12:40:15
9
yahaiya.mahammado
Yahaiya Mahammadou :
ما شاء الله
2026-11-13 12:48:11
9
anas.m.sani.anas
A...nas :
muna akan wannan akidar domin ALQur,ani maigirma shine yafada haka don haka muna akan wannan akidar har Mutuwar wlh
2026-11-13 18:11:23
5
saniskbdr
SANI SAMAILA ✅ :
wanna hk ne mlm
2026-11-13 12:31:02
8
muhdnoory
Muhammad Rabi'u (Annur) :
Jazakallahu KHAIRAA
2026-11-13 12:33:20
7
To see more videos from user @pandodata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About