@ogamaixamxam1: Tsohon Ministan Wasanni da Matasa, Solomon Dalung, ya yi ikirarin cewa magoya bayan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) sun samu kiran waya daga kabarin tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, inda aka umurce su da su mara wa Atiku Abubakar baya a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Dalung, wanda jigo ne a jam’iyyar ADC, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis yayin wata hira da gidan talabijin na Channels TV a shirin Politics Today. A cewarsa, Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, ya gaji tsarin siyasar wasu tsoffin shugabannin Najeriya, ciki har da marigayi Umaru Musa Yar’Adua da Muhammadu Buhari. Ya danganta wannan da ziyarar da matar marigayi Buhari, Aisha Buhari, ta kai wa Atiku a gidansa da ke Abuja a watan Oktoban 2026, yana mai cewa ziyarar na nuni da sauyin goyon bayan siyasa zuwa ga tsohon mataimakin shugaban ƙasar. Dalung ya ce Saƙon da ta kai shi ne an yi nasarar sauya ƙuri’u miliyan 12 zuwa ga Atiku. Mun samu kiran waya daga kabarin Buhari cewa mu zaɓi Atiku. Ya kuma yi nuni da sakamakon zaɓukan shugaban ƙasa na shekarun baya, inda ya ce Buhari ya samu ƙuri’u miliyan 12.2 a zaɓen 2011, miliyan 15.4 a 2015, sannan miliyan 15.2 a 2019. Tsohon ministan ya nuna kwarin gwiwar cewa Atiku zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027, yana mai cewa ko da APC ta yi ƙoƙarin kawo cikas ga yaƙin neman zaɓen ADC, hakan ba zai hana jam’iyyar yaɗa manufofinta ba. Kafar Yaɗa Labarai Na Gaskiya Domin samun ingantattun labarai shigo shafin👉 oga mai xam xam1 kayi follow.

ogamaixamxam1
ogamaixamxam1
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 13 November 2026 11:52:05 GMT
28984
1308
76
195

Music

Download

Comments

luxury_hijab_by_muneerah
Luxury Hijab by Muneerah :
Asaka mana recording da akayi😂
2026-11-13 14:21:30
19
naigeneralenterprises
N.A.I GENERAL ENTERPRISES :
Buhari bai isa ya gaya mana abinda zamu zaba ba, saboda wahalar da Nigeria take ciki shine sanadi
2026-11-13 19:57:01
5
usmanrabiu158
usman bunawa :
nima munyi wayar dashi amma nibahaka yafadaminba
2026-11-13 17:04:27
5
ummimula
ummi mula :
bukusan wannan maganar zai iya ja wa atiku faduwa ba
2026-11-13 19:20:50
1
ibrahimlawal9973
IBRAHAM LAWAL SAIDU MAGAJI DNJ :
It's really true.
2026-11-13 16:27:09
0
abuabbah1
Dan abbau🦅 :
To daman katin da shehu ya siyo nakiran tunubu ne knn
2026-11-13 20:58:22
1
labarielegance
𝔉𝔞𝔱𝔦𝔪𝔞 𝔏𝔞𝔟𝔞𝔯𝔦 :
Toh kode Buhari ya koma Barhama ne bamu sani bah😂😂kae Jama’a Wae na lahira da Kiran waya Da an bani Wllh😂😂
2026-11-13 20:33:57
1
yusufaliyu4712
Yusuf Aliyu back up :
how market
2026-11-13 17:53:38
0
www.smartboy.com2
Allah is the greatests :
plz stop this
2026-11-13 13:58:05
0
lsahbello
Isah Bello :
wayyyo
2026-11-13 15:40:49
0
abusaddeeq04
Äbù Şáďďëëq :
Allah dai yajikan musulmai ammah danayi wani mummunar zagi wallahi
2026-11-13 15:19:55
2
nkintegratedfarm
NK INTEGRATED FARM 🪴 :
Wai daman Ana waya d wnd yake kabari lallai yakamata Nima MAMANMU takirani
2026-11-13 16:54:18
1
ibrahimidriss55
One love 🌹❤️💕 :
Nima yakira wayata ban daukaba Dama abinda zaifadamin kenan nima
2026-11-13 21:12:11
0
kaisu__big__f__k
kaisu__big__f__k :
Ji dai munji Amma Bazamuyi amfanida Abinda Mukajiba Ehe
2026-11-13 16:39:57
1
aishaahmad337
aishaahmad337 :
Toh abun Tambayar Anan shine da za’a binne buhari da waya da sim da credit aka binne shi kenan dan zuwa yanzu ya kamata ace na cikin wayar ya kare Inaga har da karfen service suka binneshi namiji labari ba
2026-11-13 20:41:03
0
smarttajjbackup1
✨ŞMÅRT_TÃJJ_BĂÇK_ŪP💫 :
Topha Wan ne Buharin Kenan
2026-11-13 20:22:57
0
healthawareness36
MKS LIFE TALK :
banganeba wai daga lahirar akayii hakan
2026-11-13 19:29:33
0
sifikan__waka
sifikan waka✓ :
ko
2026-11-13 20:16:15
0
kmloil
Kamal sani :
2026-11-13 19:17:19
0
habila525
habila askereeem :
ni koda yakirani ina wanka
2026-11-13 19:00:52
0
sarkiabdul40
master 001 :
nisai naji daga bakinshi
2026-11-13 21:12:32
0
elsadeeq620
Elsadeeq :
Ok sir
2026-11-13 21:17:55
0
abdulaye85
Sʜᴀᴍᴀ_ Uɴᴜ 🄲🅸🌴 :
Idan na lura yan Siyasar nan sun dauka har yanxu muna 1900 ne😂
2026-11-13 19:05:28
0
aljuzuri
Dr. Al-juzuri :
Sai bayan ya mutun zai bamu umurni?
2026-11-13 21:07:42
0
zamzamh29
Zamzam29 :
hmmmm
2026-11-13 19:29:47
0
To see more videos from user @ogamaixamxam1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About