@ahmaddanwudil: Jawabin Mai Girma tsohon Gwamnan jihar Zamfara, H.E Bello Matawalle, MON, a taron gangamin yakin neman zabe Shugaban kasa Tinubu, bangaren mata na yankin Arewa maso yamma da kuma bayar da tallafi ga mata, a yau Juma’a 13/11/2026 a Garin Gusau.
Ahmad Dan-Wudil
Region: NG
Friday 13 November 2026 12:03:32 GMT
Music
Download
Comments
belloncy :
Allah ya sa asace ta idan zata koma
2026-11-13 14:16:58
6
usamacbn :
tunubu most go in sha allah
2026-11-13 17:12:55
0
Nasir Abdullahi :
Allah sarki ga yarima can baya komai da lokacin shi
2026-11-13 14:13:57
2
sufiyanu Muhammed kanoma :
Bamuyi wllh
2026-11-13 17:46:58
1
Abdultalba :
Wuya ba dadi
2026-11-13 13:32:19
0
𝒊𝒔𝒎𝒂𝒆𝒍002𝒈𝒔𝒂𝒖 :
Gara da Allah yasa tunani kuke
2026-11-13 18:43:31
0
feena :
Mamarka dai batamuba wallahi
2026-11-13 19:01:00
0
ummu asmee :
Hmmmm kuda Allah
2026-11-13 12:42:31
1
Yusha u Ismail :
Ya Allah kasuke tunubu ya rabbi ya rabbi ya rabbi tunubu must go 🤲🤲😳
2026-11-13 16:55:47
0
💫 Abdul Sanitarian. 🧹{EVT} :
Allah yayi fatali da wannan wanga party
2026-11-13 17:07:27
0
bagega :
tunubu most go
2026-11-13 14:43:55
0
The black mora :
Allah yasa tunubu yafadi zabe, bamu ansawa, tunubu must go
2026-11-13 15:10:05
0
Mr”~BÆŅGİẞ :
A.D.C 💯💯
2026-11-13 18:00:45
0
Isah Muhammad :
go☺️
2026-11-13 17:32:19
0
maraya tex🦍 :
Daddy
2026-11-13 12:09:30
1
mustapha mayanchi :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-13 18:10:33
0
Abdulmallik Auwal :
daddy
2026-11-13 12:20:48
0
Aminu See :
Allah yaisa 🤲
2026-11-13 14:30:06
0
user1735148024992 :
ba muyi wllh Allah ya isa
2026-11-13 14:03:33
0
ZAMFARA PRO MAKEUP ARTIST🥰 :
Kaga yarima kumi lkcn me
2026-11-13 14:44:53
0
Sadiku Lauwali :
Wlh bamayi😅
2026-11-13 18:31:55
0
akiluadamu1 :
🥰🥰🥰
2026-11-13 15:09:06
0
Usman Ahmed :
najeriya sai atiku insha Allah
2026-11-13 14:18:55
0
Mummy boy🥀🤍 :
Daddy 🤍
2026-11-13 12:41:22
0
To see more videos from user @ahmaddanwudil, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.