Nidai wallhi Allah ya isa karyar da akayiwa Annabi
2026-11-14 13:00:38
6
imamul_hujja :
Yanzu dan Allah wannan karatun mi ake sun mu fahimta
2026-11-13 20:21:58
36
Oppecial Taekwond Al'ameen :
Inna-lillahi wa inna ilaihi rajiun 💔 😭
Masu hankali muyi hakuri🙏
da mahaukata yan uwansa yake😭😭😭
2026-11-14 10:29:32
6
ZAYD :
kana Magana zaace Bukhari ya inganta
2026-11-13 21:34:58
15
sp niger❤️🔥⚡🇳🇪/🇳🇬/🇨🇮 :
hb ya abu rakumi[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-14 11:43:24
0
bavoh♋️ :
Allah ya isa[Teary eyed]
2026-11-14 12:58:06
0
AL-JUNAID Mashkur BELLO® :
Wlhy kun raina annabi Muhammadu
2026-11-14 11:53:20
2
SEEDORF :
kuji wani magana na rashin ladabi 😎
2026-11-14 10:52:54
7
YANA 🕷️🕸️ :
Allah yasakamawa masusuka sa albarba
2026-11-14 12:16:27
1
user7037332851132 :
son Matan Shi yayi yawa
2026-11-14 04:10:10
2
WARKACI GENERAL ENTERPRISE :
Allah ya isa tsakaninnmu daku ,Allah ysakawa annabinmu
2026-11-14 12:09:45
2
MR_JIBS :
Yanxun wannan duk Yana cikin hadisai ingantattu Koh, Ya subhanallah yanxun wato duk Yana cikin fito da martabar Manzon Allah neh Koh ...
Gaskiya Allah ya isa tsakanin mu da Bukhari da Muslim
2026-11-14 07:30:11
6
Ahmad bashir :
wallahi wannan zancen Karya ne
2026-11-14 09:07:29
6
🖤 𝐀𝐋𝐈-𝐀𝐋𝐏𝐇𝐀 📈📊🖤 :
Nayi BORE da Wannan bayanin
2026-11-14 11:55:27
1
Ibrahimkabala :
amma Allah ya isa
2026-11-14 07:39:42
6
s fulani :
wannan Hadith bai ingantaba
2026-11-14 07:32:54
4
JUICE 🧃 LEGEND :
Markaya tan Sunna…
2026-11-14 07:43:40
4
Mr Bash :
Wlh ana cutar da annabi A hadisi
2026-11-14 10:56:46
1
S Adam :
Wlh wannan hadisin bai ingantaba
2026-11-14 07:20:27
3
YUSUF D.E PKM 🇳🇬 :
To ai aure ba laifi bane hasalima sunnar annabi ne
2026-11-14 11:35:41
1
ZMC GLOBAL :
toh Dan Allah Yan hadisi yasunan wannan yarinya da ake magana cikin matan annabi s,a,w
2026-11-14 10:56:40
1
MURIDIN SHEHU :
yanzu dan Allah me akeso a jinginama annabi a wannan karatun
wallahi Allah ya isa tsakaninmu daku😭
2026-11-14 10:42:38
3
Sardaunan Matasa Of Ibadan 001 :
Allah ya Isa tsakanin mu daku 😭😭😭
2026-11-14 09:23:03
1
user7202737897095 :
Allah yajiqan masussuka wllh ko babana bazaiyihakaba
2026-11-14 10:53:58
1
To see more videos from user @abdullahi.alisssu1890, please go to the Tikwm
homepage.