@bakandamiyanews: “Ba za mu yarda da Yahudawa, ’yan kwantakwanta ko ’yan bindiga su yi wa Jihar Bauchi barazana ba. Duk mai shakka ya sani, Jihar Bauchi tana gabanmu, kuma ci gabanta shi ne babban burinmu!” Senator Bala Abdulkadir Mohammed #Bauchi #BauchiFirst #Tsaro #CiGabanBauchi #bakandamiyanews