wlh soyayya ce kesa haka nan don ya lura shi bai kammala abunda ya kamata ace yayi aure ba shiyasa yace mata haka nan
2026-11-13 20:15:09
2
Engr. Sanusi Mohammed sanusi :
Eve kingdom is a Red Flag
2026-11-13 18:55:30
0
Mr Bash :
wannan shine son gskyma
2026-11-13 22:10:13
0
Abdul senior :
gsky ni ayadda nagahinta yanasantane
2026-11-13 21:47:54
0
nuraaishaibrahim8 :
bayason ta
2026-11-13 21:47:06
0
Restless Thug96 :
Gaskiya ba ya son ta
2026-11-13 21:13:52
0
talamis danlami :
yafita da,ita,bbu soyyaya da kauna🎉gskya yyi waje da ita,bbu kaunarta a cikin zcyasa🎉🎉duk mace mai,hankali da tunani zata barshi🎉yes🎉🎉
2026-11-13 20:26:44
0
ibrahim___muhammad :
wlh yagaji da halinta shiya sah sister🥺
2026-11-13 18:59:31
0
ManOfpeAce✌️ :
Bashi da halin auranta ne kuma baisan yamata alkawarinda bashida tabbas
2026-11-13 21:53:36
0
Princeluggah :
ya fada mata gaskiya ne bashida halin auren ta ko kuma ita ba kalar matar da yake so bane
2026-11-13 22:29:54
0
Mister Onger Loveless :
na gayawa budurwata haka, kuma ina sonta, inason aurenta, ina da damar aurenta, itama tana sona, amman akwai wani boyayyen abu a zuciyata da ta kasa gayamin ni kuma na kasa ganowa.
2026-11-13 20:11:21
0
Abbas Umar faruk :
mgn gaskiya baya sonta.
sannan indai na Miji yana sunki wallah tallahi kinnah chewa ya fito ko baida ko naira zai turo iyyayen sa
2026-11-13 22:11:26
0
mohdhassanfagge :
❤️❤️❤️
2026-11-13 19:56:41
0
KamalNa Malama :
😳😳😳
2026-11-13 19:35:59
0
YUSUFADAMU🌍 :
😁😁😁
2026-11-13 22:33:44
0
To see more videos from user @evekingdomm, please go to the Tikwm
homepage.