wallahi kwana biyu dasuka wuce haka sukaje suka Rushe party office Na ADC Wai ba bisa ka.ida akayishiba
2026-11-14 12:01:39
0
yunusaabdullahijantullu@gmail. :
Cp ontop wlh Kebbi sai A hankali fah
2026-11-13 23:01:39
1
🗣️VOICE OF KEBBI🙌💪 :
Haka suke wlh
2026-11-14 00:41:56
3
MR. FINE OF KEBBI :
2026-11-14 09:07:07
0
Yusuf Daheer omaky :
APC fa ba democracy suke ba wllh
2026-11-13 21:12:12
1
Umar Hamza :
Basuda anfani inba kama yan adawa bah yanda suke mayarda hankali wurin yan adawa inda akan aikinsu suke mayarda hankali Wlhy ga ansamu cigaba sosai
2026-11-14 05:58:12
0
kebbi gida :
Ana tare nima wllh haka suke
2026-11-14 08:31:31
0
Tauraron Suhail :
2026-11-13 23:27:52
0
Dantata collection ✂️🇳🇬 :
Hmm yanzu haka yankin sakaba local governor under Zuru emirate sunkama mana mutum 5 Akan sunce kaura basuyi 😭😭
2026-11-14 07:08:21
0
KB International :
wllh gaskiy na
2026-11-14 06:20:36
0
Hamza M deemak sk :
cp kana kokari ka gaishemin da barr Takwarana Hamza Nuhu Ɗan tani Fatan Alkairi Fatan gamawa lafiya Inason Intaba haduwa barr Hamza
2026-11-13 21:17:15
0
BUROSS :
wlh shiyarmuce yanxu haka Ina gurinda abun yafaru
2026-11-13 22:32:35
0
Dan gwagwar Maya 🦅🇳🇬🦅 :
free yahya
2026-11-13 21:25:28
0
Tauraron Suhail :
2026-11-13 23:27:48
0
KING ALAJI 🥷🦅 :
2026-11-13 21:17:09
0
yahuzamd :
maganan Yaron lasa
2026-11-13 21:13:09
0
FRESH YELWA :
Haba bawan Allah kata6a ganin inda dun mutum yabar jam iya kawai sai akamashi, Tau bahaka bane kaje kayi bincike Kada kasaka kanka a Masifa‼️
2026-11-14 07:49:37
1
Muhammad :
Nifa Dan kebbi state Kuma Wallahi Anzalunci wannan mutumin
2026-11-14 12:10:25
0
Ebieey mantoohh :
Agaban ka ankayi da kake fadar haka
2026-11-14 15:09:13
0
❤️💍 :
Wlh ku daina shiga Akan abinda Baku sani ba wlh babu sa hannu gwamna a ciki yayan shi yaşa aka kamashi ku daina yada jita jita da yawa mutane yanzu media xata kaisu wuta Allah yasa mudace kawai
2026-11-14 08:48:55
0
To see more videos from user @cpontopneh, please go to the Tikwm
homepage.