Allah ka shigar damu halarar nan [Crying][Crying][Crying]
2026-11-13 21:56:33
96
abubakarisahabdulla :
Ayiwa annabi salati
2026-11-14 08:19:46
79
Maina :
kwana biyu sai ka nime wannan yaro ka rasa
2026-11-14 11:41:22
46
Umar Dan ahbabu :
muyiwa annabi salati saw
2026-11-14 12:00:51
50
fatimaabdullahi :
allah ya qara mana kusanci da manzin daraja annabi muhammad s a w🥰🥰
2026-11-14 06:26:34
33
yusuf ahmad :
muhammadur rasulillah
2026-11-14 18:13:05
12
hussaini. hssn :
allahu akbar. shehi goods. saw ❤
2026-11-14 21:48:41
0
Queenzy :
oh my God I can't control my ties 😭😭
2026-11-14 21:08:21
0
زَهْرَاءُ 💫 :
Kari haramunne masoyin annabi namu 🥹pls ka daina 😭🙏
2026-11-14 05:56:15
22
Al-muntazar001 :
Wanda Yafi Kowa Kusanci Dani A Ranar Alƙiyamah, Shine Wanda Yake Yawaita Salati Agareni.
__Manzon Allah (S)
❤💞❤
2026-11-14 11:02:19
14
offeial mama g :
s a w
2026-11-14 04:41:17
9
janahsglam :
Dan Allah ina zan sami no shi Inason yazo ran walimata
2026-11-14 05:22:09
20
user6106861527174 :
thank you
2026-11-14 20:35:33
0
abdulmaliktameem :
Annabin dai, anan fa ake samun komai.
Kar ka bata lokacin ka akan kowa, domin duk wanda ka rike, to yana da raunin sa, inda komai yake shi ne wajan shugaba.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-11-14 13:34:53
6
Mamankhalifa :
Muhammadu Rasulullah
2026-11-13 23:52:34
14
user5727251473857 :
Masha Allah
2026-11-14 13:04:12
6
usna :
allh ya kara basira🥰🥰🥰
2026-11-14 10:48:32
7
abdulsalam :
Allah ya maka Albarka
2026-11-13 23:20:00
6
Sani Hamidu :
salallahu alahi wasallah🩷🩷🩷🩷🩷
2026-11-14 08:13:39
5
SAYYADI KHALIFA ZARIA ME ALJAN :
yasunan folder yaran nan don Allah
2026-11-14 17:48:53
5
user3524733485954 :
shehi 2
2026-11-14 04:47:31
5
Real Bashir nuhu One :
masha Allah
2026-11-14 22:36:18
1
chizadan🥰🥰 :
son annabi dadi kaunar annabi dadi
2026-11-14 22:27:44
2
captain backup.... :
allah kara basira
2026-11-14 21:25:36
2
To see more videos from user @bissihassan19, please go to the Tikwm
homepage.