wlh inada handwriting da amma daga shiga na health nafara jagwal gwalo😅😅😅
2026-11-14 08:50:35
19
alisaidmuhammad :
iya she ge ne kawai
2026-11-14 06:38:08
5
babydannannah1😍 :
ra'ayinmu ne da Kuma wani sirri da mukadai makasan abinmu
2026-11-14 12:01:50
4
Atamfa hub by hauwa🙌 :
Mijina nasaida atamfa a kwari 💃😅
2026-11-14 14:24:23
4
esha love🥰💫💖 :
it's our right
2026-11-14 21:11:04
0
Nurse.bilkisu :
basuda time ne shiyasa Koni Nan bazan iya full note b
2026-11-14 11:46:45
0
Aysha Ajarh :
Normal nake rubutu but ina shiga health handwriting dina y chanja n koma dajalgwalawa
2026-11-14 10:18:51
0
Shatu Abbakar ❤️🇳🇬✔️ :
Wllh kawai Haka muke 🤣🤣
2026-11-14 19:19:05
0
1oبنت محمد :
is a health professionals feature 💃💃☹️
2026-11-14 06:55:30
2
TEEZEE🧕💝 :
Wlh sirrine kawai sabida idan mutane suka gane me ake rubutawa akwai matsala Sai damu health workers, Duk karatunka ko ka rasa me aka zana kuma wlh tsaf muke ganewa munsha tanning😂💃💃💃💃
2026-11-14 17:34:05
1
Nrs kwaido :
Sauri mukeyi Ana jiran mu dawo kazo zuwa yawa
2026-11-14 18:48:35
0
ummie zarewa :
haka muke vamu iyya rubuta a natter vah
2026-11-14 13:13:11
1
✨💮 Daddy's favorite 💮✨ :
eee reach to ask 😫😂😂
2026-11-14 20:06:48
0
Saminu Hassan :
ashe muna dayawah😂
2026-11-14 19:53:33
0
her_jjo candy & tailoring :
Ga tailer Tazo
2026-11-14 20:19:16
0
@sadiq bukary :
ra,ayi ne mana
2026-11-13 22:30:04
0
HUSNA COLLECTION 🤍 :
😂😂😂
2026-11-14 07:16:56
1
Alhaji Abu 801 :
2026-11-14 13:43:06
1
Ayiyyah 💞🥰🌹 :
ra'ayine ne 😅
2026-11-14 19:22:59
0
Aishatour -collection 🛍️👗 :
Mgnr gsky wlh haka Allah yasamana hannun mu keyi wlh 🤣
2026-11-14 18:24:35
0
Drfateema :
Wlh da good handwriting amma yanzu atinda nafara health nakoma na china
2026-11-14 19:30:25
0
KHADIJAH💝💕 :
Ra’ayimu ne bb doka
2026-11-14 21:09:19
0
Cpht Auwalu Ali 042 :
sirrinmu ne wannan🥰
2026-11-14 19:22:17
0
tu me respecte et je te respec :
wlh ra ayine
2026-11-14 19:07:00
0
Aesha💞 :
Shine ae
2026-11-14 05:34:24
2
To see more videos from user @memesbyjiddohh, please go to the Tikwm
homepage.