@mudallibskt: Baby na, wallahi bazan iya rabuwa da ke ba. Kin zama wani ɓangare na rayuwata, farin cikin zuciyata da nutsuwar raina. Duk lokacin da na yi tunanin rasa ki, zuciyata tana cika da baƙin ciki. Ina sonki fiye da yadda zan iya faɗa da baki. Ko me ya faru a rayuwa, ina roƙon Allah Ya sa mu kasance tare, mu riƙe juna cikin soyayya da amana. Ba wai ina sonki na yau kawai ba ne, ina sonki ne har ƙarshen rayuwata. Ke ce zaɓin zuciyata, baby na. ❤️🥺😘#everyone #viralvideo #hubby #CityTasteTest @ AVDOUL NASEER3