Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@lulwahalbedairy: #4u #fyp #viral #like
لـولـوة
Open In TikTok:
Region: SA
Saturday 14 November 2026 02:07:54 GMT
0
0
0
0
Music
Download
No Watermark .mp4 (
0MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
0MB
)
Watermark .mp4 (
0MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @lulwahalbedairy, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
Wani lokaci idan mutum ya daina korafi, ya daina gardama, ya daina neman a canza wani abu, sai a dauka cewa komai ya yi kyau, Amma ba kullum haka bane. Idan ana cutar da mutum sau da yawa, zuciya da kwakwalwarsa suna fara neman hanyar kare shi daga wannan ciwon, Sai ya fara ja da baya. Ya daina tsammani, Ya daina magana, Ya daina neman a fahimce shi. A hankali, sai ya koyi yadda zai rayu ba tare da dogaro da kai ba, Wannan yana faruwa a aure ma. Mace za ta iya shafe shekaru tana cewa: Wannan yana cutar da ni, Don Allah ka canza, da Allah ka Bari, ina bukatar ka saurare ni, ba na jin dadi da wannan. Ta yi magana, Ta yi kuka, Ta yi kokari, Ta yi hakuri, Amma idan babu canji, wata rana sai ta daina. saboda ta gaji da fama da baking cikin da bacin rai, saita Ta fara maida hankali a kanta, Ta daina tsammanin wani abu daga gare ka. Kuma wani lokacin abin da namiji yake gani a matsayin, Alhamdulillah, yanzu ta daina magana. Shi ne ainihin lokacin da ya kamata ya tsaya ya tambayi kansa, Me ya faru da ita? Domin shiru ba kullum yana nufin zaman lafiya ban, wani lokaci yana nufin mutum ya fara rabuwa da kai a zuciyarsa. Kuma idan har kana sonta, kada ka jira sai ta koyi rayuwa gaba daya ba tare da kai ba kafin ka fahimci cewa akwai matsala. Kada ka yi farin ciki da shirunta idan kai ne dalilin da ya sa ta daina magana, domin wani lokaci, kafin mutum ya bar ka a zahiri, zuciyarsa ta riga ta fara barin ka.
Chuyến này khỏi giải thích #homnaytroidomuabongmay #duongsieuviet #dongtuthanh #ttrang09🐾 #esr_team🌷
#😂😂😂 #🤣🤣🤣
my favorite film🥹#aliceinwonderland #TimBurton #edit #fyp #viral
يا سايق الشاص لايك حركه الاكسبلور ومتابعه
Wanda is back in VisionQuest finale! #VisionQuest #visionquestfinale #WandaMaximoff #Maximoffs #doomsday
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy