Nasha fada cewa gwamnati ta guji randa talaka zeyi mata bore Alhamdulillah
2026-11-22 13:21:08
47
Masud_gentleman🇳🇬 :
😂😂😂😂 Saura Kwankwaso kuma
2026-11-22 20:18:13
1
munagefe :
sorry life
2026-11-22 20:21:17
0
avvan hajeeya :
nima Abuja zantafi gobe🤣🤣🤣🤣
2026-11-22 21:31:46
5
nura abu naira :
Kunga abun ya koma content kenan sun koma yin wasa da hankalin al’ummah. To amma wai abun tambayar miyasa a Masallaci guda hakan ke faruwa ne kuma kowa yasan idan yazo ga abunda zai faru kuma duk da haka suke zuwa think wisely
2026-11-22 21:13:23
0
vibe :
ganduje am ai shima ba ya yi, domin ba'a yi da shi
2026-11-14 12:31:36
8
Maryam Kamshi❤ :
yan abuja kunbiyani allah yayimuku albarka allah y rabaku da iyayanku lafiya
2026-11-22 10:54:13
8
Ashmeer :
Lallai talakawa mun gaji
2026-11-22 20:17:25
2
user9392134561551 :
this is very wrong at mosque
2026-11-21 20:27:19
1
kabiru Ahmad :
babu duwatsune agun ?
2026-11-14 11:52:09
5
meenat :
wato saura kadan duk wani politician yafara gudu da kafansa most expecially na arewa
2026-11-20 20:13:20
12
Bashir Garba :
Babu daraja
2026-11-15 09:56:03
1
ibrahimmkano :
Munagodiya mu yan kano sosai
2026-11-14 13:47:27
8
user7113349959936 :
anayi munajin dadi wlh
2026-11-14 20:03:27
6
Saddam G laleh :
gaskiya kam ba mayi wallahi
2026-11-19 01:08:24
2
PALACE :
Don Allah Acigaba da gashi
2026-11-14 14:07:54
4
enchanting_local_dishes :
Tab
2026-11-14 11:36:09
0
Ali001 :
Allah yasakamuku da alkairi
2026-11-15 18:00:20
1
ya surajj :
NIGERIA SAI ATIKU ABUBAKAR ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
2026-11-17 16:23:00
1
zubairumohammed :
yayi dai dai
2026-11-14 14:09:13
2
Dr Musa Na Manzo Allah (SAW). :
Amzo wajen Jama'a Alhamdu lillahi.
2026-11-14 17:56:46
2
sirsaleem Fakai :
tinubu must go
2026-11-14 15:42:49
2
Musbahu Gadar Lado :
Allah ya tsare mana mutuncin ka baba ganduje
2026-11-14 13:15:12
2
Yakubu nasir Cisse :
😃😁😁😅😅🤣😂
yakamata akure talakawa a abuja nan fa
2026-11-22 05:32:19
3
To see more videos from user @danmasaninkwankwasiyyang, please go to the Tikwm
homepage.