Shiyasa har yanzu nike samun mtsl agame da soyayya
2026-11-14 12:06:02
10
meemisdelight :
Shiyasa muke cikin matsala [Tears of joy]
2026-11-14 14:20:35
0
SIR SMART ✅😇 :
2 intelligent people cannot fall in love💯
2026-11-14 12:41:00
3
Nurain__Muhammad__Bk 🪡 :
Habaa'aaaaaa 😅
no wonder, ashe shiyasa muka rabu da babe ɗinahhhh 😚
2026-11-14 12:38:05
1
AL - IMRAN🇳🇬🇩🇪 :
Wlh hakane nima ae shiysa na rabu da ita kowa naji da kqnsa
2026-11-14 13:40:29
0
Habu--4sanki :
wallahi wannan maganar haka take
2026-11-14 10:38:42
2
『𝐁𝐈𝐍 𝐀𝐇𝐌𝐀𝐃』✨ :
confirm 🤣
2026-11-14 09:10:04
0
Producer :
Na yarda wlh
2026-11-14 08:19:49
2
H A M & SON'S NIG LTD :
wlh na yadda da kai dari bisa dari
2026-11-14 08:18:11
1
Umar=Faruk⛎ :
wllh hakane bro bana daukan raini shiya sa haryan zu bani da budurwa 😁😁
2026-11-14 13:35:14
0
Khalifa Khalid :
kunsan dai ni yanzu babu wanda zai raina min hankali na ƙyake shi ko😂
2026-11-14 13:15:09
0
Mahaman Ado Haboubacar :
ah ah wlh daya yafi daya haquri day. amma ba dan baisan abinda akeba ,kokuma daya inyafi son dole shizaifi yawan kira . nayarda da hakan day gaskia. [Pray]