@mhizdejerth: Allah yasawa mal ali da alkhairi Allah yaci gaba da Baka ikon bin Gaskia #sunnahrasul #mhizdejerth #izalah_jos #hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌❤💞🥰💍💯allmedia
Allah yahukuntaka masussuka sunnah sak wlh bamu yafeba [Pray][Pray][Pray]
2026-11-14 09:23:28
1
Sunnah♡♡♡ :
kina kokari lady ubangiji Allah yakarawa rayuwarki albarka duk abinda za agaya miki nacin mutunci nasan bawanda baki ganibar dan Allah kici gabada hakuri tinda kinsan yadda Annabawa sukasha wahala wajen yada addinin Allah ubangiji Allah yatsareki da tsarewarsa 🤲
2026-11-14 08:51:05
10
abzak63 :
Yanzu fa Kuma akwai Wanda yake Jin Maganar mssk Har ya gamsu,
2026-11-14 12:40:43
1
Oukou Oukou Oumarou :
gaisheki farar diya mai farar zuciya
2026-11-14 09:25:22
4
danjuma carrick oo1 :
Masha Allah alanguburo
2026-11-14 11:39:10
2
Madridister :
Allah yasa mudace
2026-11-14 08:58:22
0
kutsubi3 :
ban ja bana son ganinki
2026-11-14 08:51:28
0
ZANGINA55 :
Allah ya saka Miki da alheri
2026-11-14 08:44:15
1
Lawan Garba :
indai kana kana neman tsakanin da Allah to insha Allah, Allah zai nunama gaskiya
2026-11-14 09:16:09
2
Yusuf assunny :
Allah ya jikan iyayen ka alanguburo
2026-11-14 11:27:11
2
Hassan mukhtar salisu :
Allah ya farantamiki albarkachi annabi
2026-11-14 08:48:43
1
Usman Yahaya Idris :
hakane gaskiya
Amma baiwar Allah din nan tana da kyau
2026-11-14 12:39:47
0
Mansoor Sadeeq :
Allah ya kara nauyin kasa
2026-11-14 13:30:06
0
SADEES CAPTAIN 001 :
Malam Ali jazakallahu khairan tabbas ka sauke nayin da' Allah ya dora maka
2026-11-14 11:51:28
0
katukan kawo :
Allah Ya tabbatar damu kan Sunnah Manzon Allah S.A.W 🙏 Allah ya jikan iyayanmu 🙏
2026-11-14 11:32:45
0
Alpha Camara A M V🇳🇪🇳🇪 :
Malan Ali yagane karatun Allah ya kara lafiya da nisan kwana
2026-11-14 09:47:38
0
🇳🇪sulaiman🇳🇪💝 :
allah ka rabamu da bata[Mains ouvertes][Mains ouvertes][Mains ouvertes]
2026-11-14 08:49:39
0
kutsubi3 :
allh ys isan mu
2026-11-14 08:51:42
0
Hashimu Murtala :
masoyiyata wallahi inasonki
2026-11-14 08:50:56
0
Sani Abdullahi :
malam ali allah yakarika
2026-11-14 09:18:19
0
yaro imrana :
Allah kanuna mana gaskiya kabamu iko bitah Allah kabarmu akan Sunnah
2026-11-14 09:05:09
0
Abdallah 12 :
Allah ya qara miki ƙoƙari na isar da katuttuka
2026-11-14 09:35:40
0
kutsubi3 :
yar wahala dan allh kiyi bolokin dina in daina ganin ki
2026-11-14 08:51:14
0
lastborn :
mufa kubamun alangoburo
2026-11-14 12:01:15
0
To see more videos from user @mhizdejerth, please go to the Tikwm
homepage.