@uthmanmuhammadsani01: A iya bincike ba mu san wani masanin Tafsiri da Allah ya ba shi baiwar halatto da girman abin da yake karantawa na ayoyi zuwa zuciyarsa ba irin Dr. Jameel ba, yadda yake bayani ka san cewa daga zuciyarsa ma'anar ke fitowa saboda sanin muhimmancin maganar Allah! ♥️ Wannan ne dalilin da ya sa Allah ya hore masa bayani da fitar da balaga da hikimomi na gane zancen Allah mabuwayi, Dr. Jameel ba shi da na biyu a wannan babin, hatta abokan karatunsa da malamansa sun sallama masa a wannan ɓangare na ƙwarewa wajen isar da saƙon balagar magana zuwa ga zukatan masu sauraro. 🥰🥰🥰 Irin wannan kukan ne ake samun aljanna da shi kamar yadda Annabi ya faɗa a hadisi, ka tuna girman Allah sai idanunka su fara hawaye, SubhanALLAH! 😭 Dr. Jameel yana bayar da ƙissar Annabi Musa ne da yadda Allah yake kawo ayoyin ya ce, kana ji ka san wannan maganar ta Allah ce saboda cikar ma'ana da iko mayalwaci. Jama'a Allah bai sauƙar da Ƙur'ani don musabaƙa ko (challenge) ko (fashion) ba, ya sauƙar da Ƙur'ani ne don mu karanta mu ji girman maganar ya mana tasiri kuma mu yi aiki da shi. Allah ka ƙara mana gane girman Allah, Allah ka ƙara mana gane girman maganar Allah. #TIKTOLIVE #AREWA #MEDIA #livehighlights
Uthman yaron sunnarh
Region: NG
Saturday 14 November 2026 09:17:06 GMT
Music
Download
Comments
@mufti :
toh Allah karya jarrabemu d nannauyar jarabawa
2026-11-14 20:29:08
0
𝓐𝓲𝓼𝓱𝓪 𝓜𝓾𝓱𝓪𝓶𝓶𝓪𝓭 :
2026-11-14 16:00:35
1
oumar :
🥰🥰🥰
2026-11-14 19:23:21
0
Zabairu :
🤲🤲🤲
2026-11-14 18:47:18
0
Alhadji oga :
🥺🥺🥺🥺🥺🥺
2026-11-14 16:37:31
0
𝓐𝓲𝓼𝓱𝓪 𝓜𝓾𝓱𝓪𝓶𝓶𝓪𝓭 :
👍👍👍
2026-11-14 15:59:49
0
abdoulmajidhamidi :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-11-14 15:31:34
0
sai Godiya -officiel :
🥰🥰🥰
2026-11-14 13:28:26
0
Oumar :
🥰🥰🥰
2026-11-14 09:34:50
0
Muhammad Ibrahim :
🥀🥀🥀
2026-11-14 09:28:21
0
zam aan isah :
🙏🙏🙏
2026-11-14 20:33:40
0
To see more videos from user @uthmanmuhammadsani01, please go to the Tikwm
homepage.