@sadiqyaboo: Mata Kuna Ina😲🫠

SADIQ 
SADIQ 
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 November 2026 10:16:18 GMT
33438
2809
122
733

Music

Download

Comments

mrssadeeq062
mrssadeeq062 :
Allah ubangiji ya kara mana hakuri domin ibada mukeyi Allah kuma ya bamu ikon sauke hakki su da yaki kanmu da kuma kare mutuncin mu da na aure. Duk wanda ya zalunci wani wlhi Allah baya bacci, Allah karkabamu ikon cutar da kowa musamman wa’inda suka yarda da mu suka bamu amana🤲🤲🤲
2026-11-14 22:59:30
18
nafisfdk8cm
nafsy :
Inada miji amma Allah kabamu masu sonmu da gaskiya
2026-11-15 17:46:02
8
queendtani6
zeedantani6 :
shiyasa wlh nake manta komai akwai lnda Allah zaiyi hukunci dai dai da abinda mutum ya aikata
2026-11-15 00:57:00
30
ummuafiyacollection
Ummu Afiyah collections :
Hadda garin mu sun rabamu suna zalun tar mu
2026-11-14 21:47:34
5
zainabmuaz4
Zainab muaz tamaske 🇳🇪❤️🇳🇬 :
wallahi basa tausayamana ko kadan malan sede Allah ya saka mana😭
2026-11-15 16:00:07
5
user790181694032
Lusi@queen :
Ni wallah wallah wallah ban yafe ba Allah ya isa Allah kane alhakeen Allah ka saka mini
2026-11-14 19:30:19
5
hajara5119
maman basmah Rng :
hummm shiyasa nazabi neman kudi akan aure
2026-11-17 19:49:29
2
hanifah_tee
hanifah Tee :
Wlh Basajin tausayinmu kokadan
2026-11-15 06:13:54
6
nadrah852
NaDRA💦🤍🌸 :
Allah yasa mudace 🙏
2026-11-23 13:47:47
0
user2017966095603
mummynaj :
alhamdulillah ina samun abinci da sutura da kudin kashewa sedai babu soyayya
2026-11-16 15:45:07
1
mamichououmar
Madame abba❤️💍🔒🖇️✨ :
gaskiya ne alhamdulilah alhamdulilah alhamdulilah
2026-11-15 14:28:40
2
tasreenfoodfashionhouse
#tasreenfoodparadise&fhouse!🍴 :
Alhamdulillah na rabu da mijina
2026-11-16 22:29:20
0
aa.shuwa.collectio
AA SHUWA COLLECTION :
Alhamdulillahi Alhamdulillahi Allah kayiwa mijina albarka
2026-11-16 07:57:03
1
oumjannart
mother of 2 :
dole inqara volume Dan yaji wllhi😂
2026-11-14 23:02:09
7
khadysgallery
✨ KHADY’S GALLERY & MORE ✨ :
Wnana shine daidai a ringa fadawa maxa hakkin mata ba kullum cikin fadawa mata bah naji ddin wanna fada karawa Sosai Allah ya karawa Malan lpy da Nisan kwana 🤲🥰
2026-11-23 07:43:32
1
amadoutinni2
Gidan Ado Da Kwaliya :
Wally naji dadi malan
2026-11-16 12:51:30
0
asmadtqo5cv
Asma❤️ :
Allah ya saka mana kawai wani abun sai anje lahira fa
2026-11-15 22:43:34
2
user4928534658188
aisha abdulkadir sabo :
hmmm
2026-11-17 18:18:58
1
yakura.ali7
Yakura Ali@ :
wlh mallam
2026-11-14 18:36:17
4
hawa12303
hawawu sanusi :
hmmmmm😭😭😭
2026-11-14 19:34:39
3
aichatou.amoumoun
Raicha fashon :
Gayamusu Malan
2026-11-14 23:03:57
3
user1465409676701
UmmuAffan Henna minna :
Allah yasakawa mijina da alkhairi, ko munafada baya iya hanamu komi
2026-11-15 07:45:53
3
user5511302513960
Maryam ishaka :
Allah ya ganar damu gaskiya gaba daya Allah ya shiryar damu mugudu tare mu tsira tare
2026-11-15 11:23:40
0
firdaoussibusiness
Fidaoussi business :
subhanallh
2026-11-15 14:49:19
1
To see more videos from user @sadiqyaboo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About