Eshert Aleeyu, wallahi ke mutum ce ta musamman wadda ba kasafai ake samun irinta ba. Kyawunki ba a fuska kawai yake ba, har da zuciyarki, halayenki da mutuncinki. Kina da wani irin daraja da kalmomi ba za su iya bayyana ba. Ina yi miki fatan alheri a dukkan lamuranki. Allah ya kiyaye miki murmushinki, ya ɗaukaka darajarki, ya kuma sa rayuwarki ta kasance cike da farin ciki da nasarori. Gaskiya kina da abin yabawa fiye da yadda kike zato
2026-11-14 19:53:33
0
mubbeeeb :
kumatu shine ke rikitasu
2026-11-14 17:47:56
0
Baiwar Allah 💔🥺 :
Aunty Eashart, don Allah dan girman Allah, ina roƙon taimakonki da jari domin na fara sana'ar alawar madara. Ina da burin dogaro da kaina ta hanyar sana'a, amma rashin jari ne ya hana ni farawa. Ko da ƙaramin taimako ne, zan yi matuƙar godiya. Allah Ya saka miki da alheri, Ya ƙara miki arziki. 🙏🥺❤️
2026-11-14 18:45:24
0
bkbk :
kidunga yin wanda zamu iya aunty Eashat
2026-11-14 10:39:50
0
To see more videos from user @eshertaleeyu, please go to the Tikwm
homepage.