@01___abdull: #creatorsearchinsights #firstlookatwhatmiamiisactuallylike #sarkinmota #wedding #abuja

01___ABDULL
01___ABDULL
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 November 2026 10:40:00 GMT
112154
12261
320
610

Music

Download

Comments

aisharabiualhassa1
Aysher babe😘 :
iyayenmu suna Nema 1.5m don siyimana kayan daki Abu ya gagara 😭 Allah ka horewa iyayenmu mu talakawa 🤲😥
2026-11-14 11:49:05
76
hafsyy219
Hafsat Aliyu 😘 :
Talakawa Allah yasa mushiga aljannah 😭
2026-11-14 11:35:21
38
balago63
BALAGO CLOTHING NG :
yar gidan sanata bamanga yobe state
2026-11-14 11:07:18
49
user1021075060830
Murjiskhan touch and more 👄🌷 :
kabari kawai tsoron magana nake Kar ace hassada nake
2026-11-14 11:32:10
16
fauzxy6334
Fatima Muhammad Abba :
Duk Wanda ya sake cemun babu kudi bazan yarda ba, ace maka Nigeria tana cikin talauchi sai munyi shari'a da shi 🥹💔🥹
2026-11-14 20:41:44
3
user8832267191795lawan
Lawandy naira :
if you no carry your business for head you go carry hunger for body
2026-11-14 11:40:06
5
ladyfadeelah
𝙵𝚊𝚍𝚎𝚎𝚕𝚊𝚑 𝚝 𝚊𝚋𝚊𝚢𝚊 :
Dama suna da kudi😂😅
2026-11-14 11:29:01
6
ilyas_mubi2
Ilyas_mubi :
Toh ai instagram dinsu daban da namu
2026-11-14 12:13:32
7
milkahgabrielzhetu
@milnaatyenterprises2010 :
aminnnnn ya rabi, congratulations to them
2026-11-14 21:17:20
0
lawanmshareef
SHURAFA'U 🕋 :
ina Neman gurguwan shawara 🙏
2026-11-14 11:32:40
5
ishaq.ahamad58
halifson boy :
Gaskiyane wannan Allah ka barmu da annabi Muhammad s a l
2026-11-14 20:53:04
4
mk_mubee
@mk_mubee :
Wallahi my brother 😂😂
2026-11-14 11:50:27
0
ummy_260
Ummy❤️🔐 :
Kaikam kabari wlh Har hawaye nayi danaga kudinnan wasu abinda zasuci yaimusu wahala gurin kwana babu Amma ga wasu ubangiji yabasu yaqara musu kudi kabari BA,aso🙏
2026-11-14 19:19:33
4
fatima.m.aliyu12
fatima m Aliyu :
jama,a waye wannan
2026-11-14 11:49:24
0
dee_sdk
DEE_SDK :
Matar gomnan katsina yaya da kanwa ne da babar yarinyar
2026-11-14 11:46:31
3
bello.aliyu683
Bello Aliyu :
mmhhhh
2026-11-14 11:31:28
0
sasa477995
Sasa :
Alhamdulillah
2026-11-14 10:50:07
7
hajjour10
Hajjo Royal Collections :
Talakawa mukara haquri na aljannah yafiyawa kuma yafi dadin ci 🥺zamu more muma a aljannah in sha Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😫😫😫
2026-11-14 19:39:05
3
halwahabibty
Pinkie💞💞 :
Alhamdulillah Ala kulli Hal
2026-11-14 12:07:09
1
dantine__jr
DANTINE___JR ii🦅 :
Burina na auri yar gidan me samosa
2026-11-14 11:53:06
1
fatimausman1360
UMMUNA FATIMA :
[Tears of joy][Laugh approved][Laugh approved] wayyo Allah wlh Muma Kuma so Allah kaji tausayin mu ka Baku masu albarka 😭😭😭
2026-11-14 11:53:34
1
To see more videos from user @01___abdull, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About