@nazeey24: SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM 🙏❤️ #creatorinsights #foryou #arewa__tiktok #nigeria

NAZEER 
NAZEER 
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 November 2026 11:02:43 GMT
15457
2603
2
264

Music

Download

Comments

abakar6066
abubakargarbainuwa :
Da alama Kai Allah ya ceceka acikinsu
2026-11-14 19:33:10
19
realmoses0008
Musa Abu Abdullahee :
masallaci fah ya samu daraja ne sbd Darajar mai Daraja Sallallahu alaihi wasallam.
2026-11-15 18:14:53
4
tygaladima14
😎🇳🇬Tauba🔹 :
gayamusudai malan mumunwaye tuni annabi Muhammad s a w ya ishemu komai wlh ni dai aljannah inasantane don inga manzon Allah
2026-11-15 03:03:38
16
deeyarhgarkuwa
Dęěÿårñäh🥀✨🌹🦋 :
Wallahi wallahi wallahi ni Annabi zanje ziyara ba masallacin ba don yafi masallacin daraja 🥰❣️❣️
2026-11-15 17:31:57
3
sageer_kabo
sageer_kabo :
Na rantse Muku Da tsarkin Mulkin Allah bawai zanje Madina ne Domin Kawai Na ziyarci masallaci ba, a,a wlh Ni Annabi Kawai nake burin kaiwa ziyara madina,inason zuwa Madina ne Domin habibi Muhammadu s.a.w Yana cikinta,ya ubangiji Allah ka kawomin hanyar zuwa Madina, Allah Dan Girmanka ya rabbii 🤲
2026-11-15 11:46:57
8
maryamabubakarlb
Maryama mai Hakuri :
mal fah Allah ya ganar dashi Alhamdulillahi muna maka fatan alheri mal
2026-11-15 14:41:41
4
seybouousmane69
ص :
ya Allah kaimin ar ziQin zuwa Madina in gaishe da shuga ba s a w
2026-11-14 19:38:13
11
jikansarki14
jikansarki :
HABAWA MALLAM KAJI BATU NA GASKIYA KAJI KARATU NA GASKIYA
2026-11-15 12:33:15
2
tassiounakowa1
Tassiou NaKOWA 227 :
kai Allah yasaka ma maLLan daLLKairi Allah yaginama gida Acikin gidan Aljana Saiyadina rasuLalahi SaLLALLAHu ALLAi hi WA SALLAM❤️❤️❤️❤️❤️🤲🤲🤲
2026-11-15 13:26:47
1
realsaraky1
Saraky Gwangwan kofar ruwa :
Kai Masha Allah dole mutun ya fahimta 🥰🥰saidai maisan xuciya
2026-11-15 08:04:46
5
al_aminmuhammad1
Sayyadi :
kaiii mal allah yama albarka
2026-11-15 16:27:38
1
zakirubawan.shehu
ZAKIRU BAWAN SHEHU :
Allah yasaka da alkairi malam
2026-11-15 08:31:26
1
adam.hassan088
ابو ادم بن حسين :
sallallahu alaihi wassallam
2026-11-15 14:00:39
1
alassan.alhadji.h
Alassan Alhadji hamza :
Allah ka kaimu madina
2026-11-15 08:54:53
1
aliyu.m.kachalla
Aliyu M Kachalla :
Enasonka malam
2026-11-15 16:51:57
1
officialabbadanhajiya001
it's ABDUL DAN HAJIYA⚡🪙💴 :
wannan malamin ya gane gaskiya
2026-11-15 08:01:13
5
sammanikano
SAMMANI KANO :
sallallahu alaihi wa sallam
2026-11-15 09:52:26
1
marryjamestrans673
marry james :
s a w
2026-11-15 14:13:50
1
citoyen.nigrien
citoyen nigérien R.N.5🇳🇪💯 :
wannan gaskiya né malam allah yabiyaka
2026-11-15 07:45:24
1
tasiumuhammad390
Tasiu Muhammad :
Allah ya yayi albarka
2026-11-15 10:08:05
1
user4292421618749
Sir_U Dan Zazzau🪡 :
watanfa Akwai cikakkun masu Tauhidi bana yan maulaba Allah ka barmu da manzon Allah sallallahu Alaihi wasallam ❤️
2026-11-15 14:57:24
1
muktaribra1
bawan ahalillbati ne :
malam muna alfahari da Kai Wallahi
2026-11-15 08:38:28
1
mijin_mace_1
🎼FÀĦÂÐ VĨBẼŞ🎼 :
AKULA DA SALLAH AKAN LOKACI SABODA YANAYIN RAYUWA
2026-11-15 07:36:13
3
binn_aliyu
عبدالله :
ilimi kayan Allah , wanda yakeso yake bayar mawa yace anya kuwa muna da hankali barka da zuwa fage soyyah shugaba
2026-11-15 10:10:49
2
To see more videos from user @nazeey24, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About