Mai girma gwamna Dan Allah kasaki matar nan yar kananan mutane
2026-11-14 14:27:44
4
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano😊
2026-11-14 14:45:17
4
shafiugarba855 :
Hakan bazai hana ya zarche ba InshaAllah Abba 4+4
2026-11-14 14:07:56
11
Homemade Delights :
Warris this?🤔🤔
2026-11-14 14:44:09
0
Aishanladan beauty &cosmetic :
Ta chika yar halak
2026-11-14 14:24:05
5
Suleman Muntari :
Abba most go
2026-11-14 13:56:00
7
Boss Man :
innanillahi wa'inna'ilaihirraju'un wannan siyasar ta garin mu fa ta zama jahilci dabbanci da hauka wallahi
2026-11-14 14:19:20
4
SANI HAMZA LAWAN :
kano sai namiji
2026-11-14 13:36:39
8
نفيسة أم العيال :
wannan rashin adalci ne .Idan aka samu matsala orin wannan mafi yawan lokuta matan ne a tsaka mai wuya.Gaskiya iyaye su daina amfani da damarsu wajen raba zaman auren yaransu
2026-11-14 14:38:28
0
reemah :
Gani in ya saketa ya aureni
2026-11-14 14:02:05
1
Sani said kks :
Mun fada muku wannan rigimar ba plan bane kunki yarda 🤔yanzu gashinan ita kanta matar da ya aura yar Kwankwaso kararsa take😭Allah ka rabamu da cin amanar wadda suka yarda damu 🙏
2026-11-14 14:29:14
2
سعادة🇳🇬🌹🥰 :
yar halak
2026-11-14 14:21:54
4
Lady😍 :
Abba sakarta akwaimu sabbi dal
2026-11-14 14:07:52
0
nana__Aysha :
Dama mata biyu gareshi
2026-11-14 14:25:56
0
turarenwutabyfarida :
Dan Allah in sun rabu ni ina sonsa 😁😁😁
2026-11-14 14:33:11
0
abbasanisabo :
abu beyi dadi ba
2026-11-14 14:19:05
1
Abdul D umar :
wannan case din baikai gwamna yaje gaban kotu baa gaskia
2026-11-14 13:29:38
11
dan galadima harbal medicine :
sai kuma yazo nabasa kanwata case close
2026-11-14 13:34:46
3
Alhassan Muhd Katuru :
maganar gaskiya siyasa masiface Ubangiji Allah ya keuta
2026-11-14 14:28:00
1
Muazzam Ibrahim Muazzam :
Allah yaƙara haɗasu rigima duniya dalahira yahana musu zaman lafiya yaruɗasu duniya duniya lahira
2026-11-14 14:05:52
2
user :
mudai Allah ka dafa muna kar siyasa ya taba Auren mu😂😂😂
2026-11-14 14:19:16
2
mubako xenare :
Allah sarki kwankwaso akwai Allah
2026-11-14 14:22:51
1
maryam gayu :
Ina saida turaran wuta me musulmin dadi🥰
2026-11-14 14:26:28
1
To see more videos from user @ammascoradio.ng, please go to the Tikwm
homepage.