Wlh akwai aikin da nayi dakyar nake fitsari saboda zafi
2026-11-15 15:12:57
1
Engr Nur~Kanoma❤️❤️ :
Kaga wannan wajen da ka biyo da PV Cable dinka, irin haka ke sa fallen kwano ya yanka cables din, sannan suzo sun short-circuiting, kuma haka zai iya sa wuta ta tashi.
A rinka kokari ana sa waya a flexible pipe, kafin zinc din ya bata pipe din har ya kawo kan wayan zai dauki time.
A rinka kiyayewa pls
2026-11-15 09:52:18
1
The only Comrade :
shi kuma Mai aikin satellite fah ?
2026-11-15 09:37:29
0
Fresh boy @🇱🇷🇲🇽 :
I swear
2026-11-14 19:11:50
1
M Cambar :
gaskiya fah Allah kasamudace
2026-11-15 10:09:14
1
call meh Abbakar :
mu masu aikin CCTV kusan munfi Shan wahala mutum ze Gina gida seya Gama ginwa yayi komai antare ze qiraka aikin CCTV camera haka zakabi kowanne room kakai waya nataba Shiga ceiling a office na sectaren gwamnatin kano wllh tun 11 se 5 nafito gashi a azumi nakeyi GA Rana tana bugun kwanon
2026-11-14 21:38:24
1
mujahidnepa :
Kai sorry zafi
2026-11-15 09:47:32
1
journalist solar installation :
Allah sarki rayuwa kennn
2026-11-15 09:28:29
1
Muhammad sani :
mai aikin sola ai baya dadewa a ciki mudai electrisha
2026-11-14 23:23:00
1
Bashir Muhammad Zango :
Allah yasa mu dace🥺
2026-11-14 14:40:02
1
F@ROUQ_MSNR :
WLH BAZASUSAN WAHALAN CIKINAN BAH INAGA NII SAI DA GABA NA YA FADII😂😂😂😂😂
2026-11-15 11:55:23
1
POLY BAGS SELLER :
sannu fa
2026-11-14 13:39:38
1
Jibrin Engineer :
wayyo bro.
kabari kawaii ba,a Magana
2026-11-15 14:26:44
1
Yusuf yahaya :
karena Mae aeki satellite 📡 ne
2026-11-15 09:43:50
1
Suleiman sarki 💫 :
aneen
2026-11-14 23:40:37
0
JGB INTELLIGENT SOLAR KIT💪 :
wlh basauki
2026-11-14 21:26:16
1
Engr Muhammad Salees :
kwarai kuwa
2026-11-15 08:55:40
1
eng angon fatima inshallah :
naraba ka wani ma jan ciki zakayi
2026-11-14 21:10:40
1
Egnr abbakar :
wlh in mutun yayi aikin nan harwani baki yakeyi
2026-11-15 10:14:23
1
Adams :
Wllh a wurin nasan zafi yanasa nufashin ka ya fara Yankewa
2026-11-14 18:02:02
1
Abdulsamad :
😂😂😂😂
2026-11-14 20:46:14
0
khalipah442 :
🥰🥰🥰
2026-11-15 08:36:26
0
To see more videos from user @eng_ahmad25, please go to the Tikwm
homepage.