Babu wani da dan halak dazai zuba ido aciwa mahainsa mutunci wllh dan halak shine kadai zai fahimci radadin da takeji wllh wanda besan darajar iyayeba shine zaiga laifinta 😌
2026-11-14 13:48:38
49
YAKS FURNITURE :
film din dare daya 😂😂😂
Exactly
2026-11-14 13:17:52
69
Habibty :
wlh ni banga laifinta ba hakan shine dai dai
2026-11-14 13:24:52
43
Aliyu Lamara Gamawa Backup :
Dayi dai dai ta cika ƴar halak 💯
inde ɗa na ƙwarai ne babu wanda zai zauna da wanda yakecin mutuncin iyayen sa muna goyon bayan ta 100%
2026-11-14 13:46:53
19
🅰️BBAS_KAN🅾️_DKD💔 :
mlm kaima kafadi gaskiya kanaso kacemana shi Abba bashida laifi kenan 👌
2026-11-14 13:22:38
17
Queen👑👸🦋 :
Kai ni damuwata tsadar Albasa wlh
2026-11-14 13:16:11
18
Abban fatima's :
Harkar iyali yakamata kudunga kaucewa
2026-11-14 13:32:03
9
reemah :
Dan Allah a maye gurbinta da ni 😂
2026-11-14 13:58:21
5
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano😋
2026-11-14 13:20:53
37
Buhari_Gener10 :
Gaskiya banji dadin wannan lamarin ba amma muna adduar allah yasa su sasanta ameen
2026-11-14 13:35:25
9
fasbeer :
contact kawai sukeyi wllh
2026-11-14 13:55:52
5
Fatee_Hardo :
Ai wllhi saidai baba yayi hkr ammn mijina nakeso [Teary eyed]
2026-11-14 14:02:32
5
Malema jr :
I hope you all have a good lawyer that knows a good SAN that knows judges
2026-11-14 14:41:20
0
Ayshe Aysha :
rabbana hablana min azuwajina w zurriyatin kurrata aayunin w j alna lilmuttkina imama 🤲🤲🤲🤲🤲
2026-11-14 13:55:06
7
Abdul :
wlh kuwa bro
2026-11-14 14:35:42
0
Mukt@r🦍 :
family issues 😂
2026-11-14 14:45:08
0
A. Tevez :
Karnuka suna magana
2026-11-14 14:27:31
0
Gimbiyata :
Tsakani da Allah kun juya magana. Zainab tun da aka hau mulki ake mata wulakanci. She has endured a lot. wallahi gajiya tayi. Amma muna addu'ar Allah ya daidaita su
2026-11-14 14:33:33
0
Dan, NaiNNa Mohd :
gaskiya dai siyasar kano tazama hauka
2026-11-14 14:24:04
0
J.B ONE :
Zaku maimaita agaban Allah
2026-11-14 14:09:32
1
Muhammad Ibrahim KANURI :
Wlh Inde Nine Zansaketa, Sorry Abba, Ganan Bakason Fitina😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-14 14:01:09
3
kabiru shehu :
To amma har cikin gidan gwamnati suka shigo suka dauketa?
2026-11-14 13:35:25
2
ahamed :
hmm alla y kyauta ikon alla sai kallo
2026-11-14 14:01:18
2
A B K 🦅🐐🦅 :
Tsarki ya tabbata ga Allah
2026-11-14 13:34:47
4
Hamxarh :
2026-11-14 14:02:24
1
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm
homepage.