@uss21multimedia: Fadar Shugaban Nijeriya ta mayar da martani kan zarge-zargen da ake yi wa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na yawan karɓar bashi, musamman iƙirarin da ɗantakarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya yi cewa gwamnatin ta karɓi bashin da ya kai naira tiriliyan 120 cikin shekaru uku kacal. Mai taimaka wa shugaban ƙasa na musamman kan kafafen sadarwar zamani, Dada Olusegun, ya bayyana wannan iƙirari a matsayin farfaganda ta siyasa, yana mai cewa alƙaluman da aka yi amfani da su wajen gina zargin ba su nuna cikakken yanayin bashin da ake bin Nijeriya ba,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Region: NG
Saturday 14 November 2026 15:21:04 GMT
Music
Download
Comments
u :
Mums mungani a neijA
2026-11-15 23:51:42
0
Abban sabir :
karkace jami'an tsaro kadai kace Gwamnatin Nigeria dasa hannunta ake yin duk wata bannna a Nigeria Allah ya kawo mana zaman lfy a kasarmu baki daya🥺🥺🥰
2026-11-15 08:33:04
6
mohammedshehu :
next please 🙏 next
2026-11-16 11:01:27
0
rawaha ayuba :
Nigeria nah scam contirin
2026-11-15 10:06:23
0
comedian1 :
U
YZMy[Pray][Pray]
2026-11-16 16:17:25
0
nafiu yusuf :
wllh hakane wllh allah ya saka mana
2026-11-16 20:46:26
2
Hannafi musa :
true and trues
2026-11-16 10:57:47
1
Maharazu KT boys 25 :
wllh gaskiya ne
2026-11-16 10:01:37
2
nazifi Muhammad :
Allah yakareka daga mugowar gwamnati
2026-11-16 09:14:39
4
Obey :
Allah yasa ayi juyin mulki a najeriya
2026-11-15 13:39:26
7
Musa M Touch😎 :
wannan gaskiya Allah yayimana sauyin shugabanni nagari
2026-11-16 10:21:33
2
عبدالرحمن🇳🇬 :
Tsakaninmu dasu ALLAH YA isa..
2026-11-14 21:31:45
8
Abdulkadir Haris :
Allah yasakamana
2026-11-16 08:10:15
2
Nafiu ibrahiiim :
gayamusu gaskiya
2026-11-16 09:05:46
2
Bilyaminu Balah :
mungani wllahi ayankin ilesha
2026-11-14 22:32:33
6
user4269376139885 :
Allah madaukakin sarki tona asirinsu bakidaya albakacin annabi Muhammad S A W
2026-11-14 18:00:18
5
Nura Bawah464864 :
Gaskiyane 😭
2026-11-15 09:16:48
2
Mustapha abdullhi :
ameen ya allah
2026-11-15 08:19:08
2
Haruna G G :
Gaskiyane
2026-11-15 05:05:00
2
رضوان ربيع :
Allah ka kawo mana ƙarshen Mulkin siyasa na har abada
2026-11-16 10:24:04
2
saifullahi musa dansadau :
wlh wlh hakane
2026-11-15 09:01:11
2
gaye nakowa :
gaskiyane,malla
2026-11-15 00:40:17
3
Osama001 :
wlh tabbas hakane
2026-11-15 13:50:04
2
Almansur2206 :
Allah yamana maginisu
2026-11-15 21:39:37
4
hamees :
Allah ya isar muna
2026-11-16 08:03:04
3
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.