@m.dida_amv: TAKARDAR TUHUMAR SHEIKH ABDULWAHAB KAN KISAN MUSUSSUKA GA DSS POLICE

M.DIDA_AMV
M.DIDA_AMV
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 November 2026 15:23:13 GMT
75243
5477
342
1533

Music

Download

Comments

rawiumarsanda
rawi Umar sanda :
wai dan Allah waye masusukka aina akayi wani mai SUNA masusukka inkwa ayi akawo aya kawaii
2026-11-15 12:01:59
1
kingameenu26
TOP 9 ONTOP :
wannan tunanin Ka ne ustaz nashiga ban dauka ba bazata fiddaku ba
2026-11-14 22:02:57
20
danjatau24
Dan_jatau :
gaskiya dama yakamata akamashi gaskiya muma minazarginsa
2026-11-14 23:12:42
7
saudatsalis
Saudat Sawwama ta shugaba 🥰 :
Masha Allah ya Kara tona musu asiri
2026-11-15 06:39:44
7
yaran_hajiya40
YARAN HAJIYA :
Mai jawabni inaso ka fassara mana imma ya mutu ko ya rayu Kuma akwai kalma da yake cewa shirun sukeyi aiki sukeyi akasa, munaso kayi mana bayani akan wadannan kalamai?
2026-11-15 03:31:15
6
tabat0412
kingsleytabat :
when did Sunnah start or found
2026-11-15 13:06:36
0
user9537209613041
user9537209613041 :
what about the gun they said in their preaching? what about the gun?
2026-11-15 12:18:38
0
fuseiniahmed
Abdul Regula :
He should have explained it to that point but he was so eager to kill him not how you considering it. He should be investigated.
2026-11-15 06:51:41
7
marafasmart
Muhammad Ibrahim Marafa :
Be shiga ba, saboda haryanzu bai kama sunan kowa ba
2026-11-15 07:55:04
1
angonfatima18
عريس فاطمة 🇳🇬🇳🇪🇱🇾🕋🤲📿 :
Allah ya jikan malam wadanda sukayi wannan aiki Allah yayita bayyanasu
2026-11-15 10:22:21
2
balkisu.garo
Balkisu Garo :
Allah ya jikan Malam
2026-11-15 04:37:38
15
jibrinishak125
baaban fati Mai nasara :
Allah yajikan mallam
2026-11-15 06:58:36
9
mstfsah34
user40938076601834 :
allhmudulilah
2026-11-15 12:19:05
1
moussayoussoufou24
moussayoussoufou24 :
Kal ka gyara masa. Ya basu hujja, sun kasa basa, sun tambaye shi, ya basu ansa, Ya tambaye su, sun boye dan ba ansa. To me ya ragge?
2026-11-15 07:11:47
0
hajiwatara
Abidina properties :
very clear evidence
2026-11-15 08:48:59
0
kabiruharunasabo
kabiruharunasabo :
ALLAH yajikan malam Ibrahim mussuka
2026-11-15 10:51:30
3
user7928080781717
shamawilu abdullahi kaguwa :
Allah yakara tona masu asiri ameen
2026-11-15 05:16:04
5
ibrahim_mala_1
suspect 🪖🪖🔥🔥☠️☠️ :
allahamdudullah Allah yatona asirin Duk Mai hannu a Kisan malam
2026-11-15 10:11:58
4
ibrahim.babangida067
Ibrahim Babangida shakka :
Allah yajikan malan masusuka Dara hama Amin ya Allah
2026-11-15 11:09:45
1
annourmoukhtar145
mahamat nour :
merci beaucoup chekara 40 gidanyari
2026-11-14 21:59:01
1
yaran_hajiya40
YARAN HAJIYA :
Duk da cewar ni Dan izala ne wlh ni kaina ina zargin Malan abdulwahab da Kuma danshi da yayi bayani akan ahada kudi asai makamai har yake cewa tun awurin yake cewa ga dubu hamsin ya bada gudun muwarsa
2026-11-15 03:36:06
2
abdullahisouleyman
Abdullahi Souleyman :
Macha allah
2026-11-15 06:37:37
1
ishaqabubakar811
ishaq Abubakaq11 :
babban mlm izala dai
2026-11-14 21:35:41
3
kabiru.muhammed409
kabiru muhammed :
dama yakamata atuhumeshi
2026-11-15 09:16:01
1
To see more videos from user @m.dida_amv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About