Wato men dont forgive cheating fa, amma kuma su sun shahara a harkar, Allah ya ganar da masuyi, mu kuma Allah ya kare mu, kowa de yaji tsoron Allah, don zunubin daya ne a wurin Ubangiji!
2026-11-14 18:46:19
118
najaatuuh :
Da macene t kama mijinta da yaran zina a waje Allah sarki sede ace tayi hakuri ta rufawa mijinta da yaranta asiri kuma hakan zatayi
2026-11-14 18:56:33
316
jamila isah :
Zargine kakeyi haryanzu wlh
2026-11-14 19:16:22
111
realoumu ayrah :
da abun Nan da mace yafaru da ance tayi hakuri kai wlh watama bazata fito tafada ba sai dai t shanye sbd yaya 🥹
2026-11-14 17:54:58
123
Aminteetu♊ :
depression ne yasashi yakasa rikewa a ranshi, Allah sarki
2026-11-14 18:31:52
94
{Yar arewa} :
Wlh mutane basason gskiya Wanda akayiwa laifi kuketa zagi ba Wanda yayi laifinba kowa yasan irin zafin cin amana Amma kowa yanabin son zuciya
2026-11-14 20:03:34
44
Abdulsalam :
wanna akwai matsala a kwakwal warsa bashida lfy dan gaba daya maganarsa zargine
2026-11-14 19:08:09
39
M.Y.S.T.I.C.A.L😶😇 :
amma wannan ba maganar media bace ai
2026-11-14 21:11:17
21
🥷 King__D@no 🥷 :
Meyasa idan Namiji Yakama Macee Abun Yake Zafi hk Amman idan Mace ta Kama Miji da Kanwarta wllh ba lallai Kaji issue din nan ba 🥺
2026-11-14 18:19:19
56
AUDU ZARA :
Wlh mata tsoro suke bani 🥺
2026-11-14 17:58:20
31
Teemah_M_Shehu :
Shin wai tunda yace ba yaran shi bane aje ayi masu gwajin jini mana ae dan yara sunyi kama da dan uwanka ba wani abu bane hakan yana faruwa yaro zai iya kama da kakansa ma balle dan uwanka
2026-11-14 18:11:09
52
shamsiya :
wlh wlh wlh mu mata Muji tsoran Allah mituna zamumutu wlh wlh yaban tausaye sosai
Inda macece takama mijinta da kanwarta sunacin amanarta bame damuwa😭
2026-11-14 19:05:40
5
BINBELLO :
🥹🥹🥹 indai macece wallahi bakaga kumai ba 😭😭😭
2026-11-14 17:05:03
16
ummlhnf :
Wlh Allah haushin da kabani shine da kakawo maganar media
2026-11-14 19:18:42
6
ATK exclusive 🥰 :
wannan gaskia bashida wayo KO kadan
2026-11-14 19:12:04
56
MAYYAT🍭 :
wlh yabani tausayi ss
2026-11-14 22:53:14
6
beelly🖤 :
Most of you all commenting that he’s wrong, just pray something like this doesn’t happen to you, time din zaku fahimce what this man is going through 🙌🙌🙌
2026-11-15 08:31:25
5
To see more videos from user @barristernurafuntua, please go to the Tikwm
homepage.