@iq_hausa: Law 10: Kamuwa — Ka guji mutanen da basuda farin ciki ko sa'a. Ji da halayen mutane na iya yaduwa daga wannan zuwa wancan. Mutanen da kake mu'amala da su na iya yin tasiri a kan tunaninka, shawarwarinka, da yadda kake kallon rayuwa. Ka zabi abokan hulɗarka da kyau, kuma ka kewaye kanka da mutanen da ke ƙarfafa ci gaba da sauyi mai kyau. Bi shafin 'IQ Hausa' domin samun bayanai da fahimta game da ilimin halayyar ɗan adam (psychology), halayen mutane, iko, da tasiri. #48LawsOfPower #RobertGreene #Psychology #HumanBehaviour #iqhausa