@sumykamshi6:

❤️SUMY”KAMSHI❤️
❤️SUMY”KAMSHI❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 November 2026 17:59:38 GMT
353722
27281
1096
827

Music

Download

Comments

elfarouksglam
Maryam Farouk saleh :
Ai wlhy a abunda yasameta bakowa zesamu gatan datasamuba kuma wlhy aikin da aka mata tayi kyau she’s still beautiful kuma kamanninta suna nan Allah yakara musu zaman lafiya d jajirtaccen mijinta 🙏🏻
2026-11-14 18:46:28
898
user49524674061220
Ummu.yusra :
Alhamdulillah ita ta GA irrin tata jarrabawa. Allah ka sa muyi kyawayawa karshe
2026-11-14 18:46:38
332
asmau.nura.musa
Asmaufasheer :
ni wlh banga aibuba Allah ya kara mata karfin imani🥰
2026-11-14 19:01:57
196
flimanscorner
F_Liman’s Corner :
@F_Liman’s Corner: Nikam bayin Allah bakwa tunanin yadda zata ji a kan yawan maganganun ku da yada hotunan nan in ka gani just pray for her and kaima kanka kayi addua Allah ya rabaka da mummunan kaddara amma you swipe one or two videos zakaga maryam waziri miye hakan ne jama’a wlh idan tagani duk da dayawan mutane addu’a suke mata abin fa babu dadi
2026-11-14 19:27:10
76
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭😭
2026-11-14 20:06:35
185
amarnarunclemusajos
husner amarnar uncle Ms jos :
ubangiji Allah yasa hakan shi ne mafi alkhairi a gareta Allah yabata ikon cinye wannan jarabawar.
2026-11-14 18:52:42
57
beleey45
beley :
still ina sonki Maryam ♥️😭
2026-11-15 06:04:52
0
minatmuazu
minat💍muazu🌹 :
Wllh nashiga tashin hankali daganin irin jarabawar maryam waziri nakuma kara gasgata girman Allah Allah ya karemu da miyagun kaddarori 😭😭😭😭
2026-11-14 20:40:40
18
msmusaa
Musa :
Me ampanin karya
2026-11-14 20:45:57
40
mrs..ahmad.kitche
Uza’s Cakes and More :
A hakan dai tana cikin farin ciki kuma ta karbi kaddarar ta dan ba dan haka ba dan yanzu ta kamu da wani ciwan 🥺Allah y kara miki lafia da juriya
2026-11-14 19:20:08
30
ahmad.i.eka001
Ahmad Eka001 :
sorry life🥹
2026-11-15 12:33:59
0
nafeesaahmad800
NAFEESA BABAYI 800 💕B2💕 :
wlh nikam banyeddaba
2026-11-14 19:18:16
14
aisha.nazir61
ANMchefandmore🫶 :
She’s still beautiful masha Allah
2026-11-14 18:35:19
43
mummyasad1
jiddah Umar bidda🥰💕 :
@OUM NASREEN XCLUSIVE WOMEN
2026-11-15 06:24:38
0
zeebash07
zeebash07 :
Alhamdulillahi, atleast she survived it. Allah yasa mu gama da duniya lafiya
2026-11-14 18:57:58
18
galis111
so galis 11 :
sorry laila
2026-11-15 06:01:44
0
ibrahimharuna666
Ibrahim Haruna :
Allah Allah ne
2026-11-14 21:32:08
0
babymaryambauchi
💞BABY💞MARYAM 💞BAUCHI🇸🇦 :
Wlh Ina son annabi
2026-11-15 02:24:04
5
rukayyatou30
رقية🦋 :
Allahu akbar kai duniya Allah ka hadamu da abokan zama nagari Wanda duk wahala bazasu gujemuba 🥺
2026-11-14 19:43:29
12
sadeey19
Chalottt :
Wai miye amfanin posting dinnan da kuke nashiga uku 😭😭😭😭
2026-11-14 20:18:08
6
husnaabdulkadir264
husnah Abdulkadir :
Nide Santa Bai Ragu azuciyata BA saide Allah ya Kara Mata lfy🥰🥰🥰
2026-11-14 21:15:16
6
nanaadavi19
Nanaadavi :
She still looks beautiful, Allahumma Barik 🥰
2026-11-14 18:53:12
7
narnarhmb
Hanan mb :
Allah sarki Maryam Allah ya qara miki hkr
2026-11-14 19:13:39
8
aishaglowup
aishamuhammad173 :
alhamdulillah Alhamdulillah. taganani ,tanaji,kuma tana tafiya.wani baidawannan baiwan.ya ishemu ishara masujida kyau.muddin bamu mutuba dasauranmu.allah kasamuyi kyayyawan karshe.
2026-11-14 18:56:23
9
queen_hajjo2
Queen_jojo❤️ :
Allah sarki Allah ya Kara miki lafiya mu kuma allah yasa muyi karshe mai kyau
2026-11-14 19:50:16
5
To see more videos from user @sumykamshi6, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About