@oo1jagabaa0: Mai Girma Gwamnan jihar Sakkwato Dr. Ahmad Aliyu ya mika goron gayyata ga yan adawa da su zo a haɗe ayi tafiya tare domin ciyar da jihar gaba. Gwamna Ahmad Aliyu ya bayyana haka a wajen Kaddanar da Kungiya da kuma bayarda tallafi daga Alhaji Abdullahi Hayatu Bafarawan Gabas ya samar.