@dw_hausa: Matar gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, Zainab Kwankwaso ta shigar da bukatar neman kawo karshen aurensu a kotu. Me ya yi zafi? #dwafrikatok #arewa__tiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #siyasa #kwankwasiyya @Muhammad Bello Dabai
Ba wanda zaizauna yana anacin mutunci mahaifinsa wllh
2026-11-14 21:04:34
219
Tijjani Usman mukhtar :
Gsky abba bai kyauta ba🥺
2026-11-14 21:41:33
45
real souraj 😇🥰 :
Allah ya raba mu da Auren Er Qananun mutane 🌚
2026-11-14 21:02:39
42
sani Rijiyar Lemo :
kwankwasiyya tuba babu
2026-11-15 07:14:39
5
Abdulrahman :
Go again Abba [Red heart]
2026-11-14 21:56:51
5
Aminayola1212 :
Yar halak ce wlh
2026-11-15 08:53:06
33
Buhari Waba Zango :
Ya Sako mana yayar mu, ya Auri Teemacool.🤌
2026-11-14 23:01:50
18
Aliyu isma'eel :
Allah yarabamu da butulchi
2026-11-14 22:56:46
28
Amina Akno :
ranar da abba yabar kwankwaso banyi barci Allah
2026-11-16 17:03:12
0
alhusainiabubakar :
Ɗiyar arziki irin albarka🙏👏
2026-11-15 14:00:45
3
salman parees :
yanzu naji nakara tsanar falle dayace insha'Allah
2026-11-14 22:29:42
16
AbubakarAminu Rano :
wannan babban abun bakin ciki ne sosai wlh, Abba ya Auri duniya shi ma duniya ta Aure shi, tabba na tsani siyasa, siyasar yanzu ta raba kan yan'uwa abokai Aminai dangi ma'aikatu malamai sarauta kasuwanci da dukkannin kyawawan abubuwa ya lalata tsaro
2026-11-15 07:03:52
8
kawu :
gaskiya yane abba munga halachi kuma mungode kuma kajira mu
2026-11-14 23:29:31
4
Sʜᴀᴍᴀ_ Uɴᴜ 🄲🅸🌴 :
Kawai ya Saketa dama Alfarma madugu ya masa🥺
2026-11-15 14:13:06
3
Avvarh🥂 :
Banga laifinta ba wallahi
2026-11-15 10:15:52
3
yahaya buzey1 :
wlh wnn bai kamata ba banji dadi ba
2026-11-15 03:26:18
7
AH DIJAT :
gaskiya abu baiyi dadiba
2026-11-15 20:06:23
1
Kabiru Yanusa :
good 👍👍👍👍
2026-11-15 07:52:58
1
anonymous :
Wai yanzu dukk Kano babu dattawan da zasu magana a irin wannan abubuwan abinda ke faruwan to Allah yayi waderen irin wannan siyasa
2026-11-15 15:09:46
1
Ahmdz :
toh ai governor yanada immunity, ita kotun batasan da haka bane?
2026-11-15 07:57:11
1
Abba Ibrahim Abdullahi :
ya Allah kada kasa muciwa wadanda suka taimake mu a rayuwa mutunci
2026-11-15 09:07:49
2
Sarafinah couture 🧵 :
Eh ai dole,saboda ba wanda za’aci mutumcin mahaifinka yana kallo
2026-11-15 18:41:02
1
سعادة🇳🇬🌹🥰 :
zainabu abu yar halali
2026-11-15 11:02:00
1
maryam sani :
Hakan shi ya nuna cewar halattacci ya cee
2026-11-15 20:19:25
1
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm
homepage.