@nagata9123: Ba yanda za'ai kana Auren yar mutum tabari adında cin mutuncin uban ta A gaban ka ta zauna dakai Tun Daga P'A Kwankaso Ke Dawainiya Dakai, Kwankaso Yaja Woka Jikinsa Ka Zama Wani, Ya Daga Darajarka A Cikin Babbar Ministry Ya Baka Auren Yarsa Ta Cikinsa Innallilahi Bai Gajiya Ba Har Kazama Gwamna Sam Bai Dace Ace A Gwamnatinka Ana Keta Rabi'u Kwankwaso Ba Inda Mutunchi Wlh Tallahi' Akarkashin Gwamnatin Abba Ne Fa Su Cool Suka Daga Dan Kamfai' Suke Ihun Dan Kamfan Sula 😭 Abba Na Gani Wayyo😩 Saima Daga Darajarsu Ga Gwamna Yayi 😭 Indai Kana Neman Promotion A Gwamnatin Abba To Sai Kaci Mutunchin Jagora 🙌🙌 #kwankwasiyyatiktokers #kwankwasiyya #NAGATA #NAGTA_BAWAN_ALLAH @Hon. Saifullahi Hassan @Kwankwasiyya Tiktokers @Rabiu Musa Kwankwaso