Dan girman Allah dan darajar fiyayyen halitta jama'a kutaimakamin wani company ne yabani kyautar visa toh banida halin biyan ticket da accomodation Wlh wlh dan uwana yana kwance bashida lafiya shekara 6 yana fama da jinya ba kudin magani dan girman Allah kutaimaka Wanda yakeda hanyar dazaisamomin wanda zaisaye wannan visa ayimasa magani dan girman Allah kutaimaka🤲