Allah yakaremu dagan sharrin shedan
🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺
2026-11-24 13:33:27
4
Muhammadaminu :
ya ku mutane ina muku wasiyya da kuji tsoron Allah ku kadaita Allah da bauta kada kuyi masa tarayya da kowa, wannan shine musulunci,ba wannan ba ibada domin duk wata ibada tana biyo,bayan tauhidi ne,