Anan Garin Da Nake MINNA Wlh Mafiyawancin Likitocin Su Fatan Su Kawai Su Amshi Kudinka Ba Wai Ka Warke Ba.
Da Likitoci Kamar Kai Suke Wlh Da Da yawa Mutane Basu Kwanta A Asibiti Ba
Ubangiji Allah Ya Biyaka Da Gidan Aljannah😭🙏
2026-11-15 15:33:21
4
Jami :
Is ture wlh same thing happened to me hmm
2026-11-16 16:45:26
2
ANAS_HADIMI⚽ :
naso ace shekara biyu a Baya Naga wannan videon kafin na Shiga hannun azzaluman masu magani 😭wllh anyi wasa da lamarin lafiya ta an karbemin kudi yakai 700k wllh
2026-11-15 14:39:05
1
Jamilu Ayaga :
Dr Allah yajikan iyaye
Allah Kuma ya Qaremu da lpia
2026-11-15 19:29:09
3
sarah :
Dan Allah ni mgnn PID nakeso yadademin yakai kusan 5-8yrs
2026-11-15 13:23:13
1
Ismail :
Dr Allah yasaka maka da alkairi Mungode wata nidai naje nayi gwaji ance finding UTI (right pyelonephritis and cystitis) anrubutaman magani nagamasha Ammadai hanyanzu nayima mgn a wsp ma Amma dai bala dubaba, Don Allah abani shawara
2026-11-15 13:57:04
1
nafsat umar✌️ :
dan girman allh lambar Whatsapp dinka
2026-11-15 18:20:23
0
RUGGED 😎 :
dakyar nake kashi Kuma kadan yake fita
pls Dan Allah mafita
2026-11-16 12:28:31
0
M k s s :
Allah ya jikan mahaifa muna godiya
2026-11-15 17:52:48
2
Umnoor😘 :
wlhy haka gefe ciki na yaita ciwo akace min alama kidney hankalina yatashi naji asibiti dr hoto yanunamin ko yace kidney dina lpy ta lau, Allah yasa mudace
2026-11-16 15:09:55
1
gimbiya :
Dr Allah ya biya Maka bukata duniya da lahira
nima na shiga wannan rudun🤣
2026-11-15 19:07:09
1
maryam Aliyu :
gaskiya Dr Allah ya biya ka da gidan aljanna ya raba ka da iyayen ka lpy ya shiryar maka da zuri'ar ka🤲
2026-11-15 21:14:14
0
harbseet😍🥰 :
dan allah maganin pyelonephritis
2026-11-15 17:36:59
1
Bello Adamu :
may God protect you for us
2026-11-15 13:50:26
4
Rabi@t abubak@r :
annabi Muhammad rasulilla sallalllahu allaihi wasallam ♥️🥰😘
2026-11-16 08:06:35
2
harunaabdulmutallif :
Allah yasakamakah da alkairi
2026-11-16 10:01:11
1
user5338406513021 :
Dr Allah sa kagama da dounia lafia
2026-11-16 10:25:45
1
RY ladan :
Allah sarki Dr. Allah jikan iyayenka
2026-11-15 15:37:51
2
AHMAD HAFSAT :
jazakallah khair
2026-11-15 14:16:06
1
user2423581273386 :
doctor may Allah bless you 🙏
2026-11-15 18:25:36
1
new boy :
of course
2026-11-15 14:35:21
1
FASTER 🇿🇦 :
wlh wlh wlh haka Kuma mungode Sosai Allah yakara basira
2026-11-16 09:23:41
3
𝔖𝔞𝔩𝔞𝔶 𝔫𝔦𝔤𝔢𝔯 🦅✅️ :
wanna gaskiya ne Allah ya samudace
2026-11-15 12:50:17
1
Mukhtar Ishak :
Allah yasaka da alheri
2026-11-15 13:44:19
1
idrispaki :
Mun godiya
2026-11-15 12:47:22
1
To see more videos from user @abukkr0, please go to the Tikwm
homepage.